@aliyunata: Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah 🙏🏼💃🏻💃🏻💃🏻 @Real_Shehu_Mp @zinariyararewa1

Aliyu Nata
Aliyu Nata
Open In TikTok:
Region: GB
Wednesday 14 October 2026 22:04:10 GMT
326482
65372
2276
1911

Music

Download

Comments

official.m.salis
Muhammad Halliru Muhammad :
Yaron nan ya iya Waka wlh
2026-10-14 22:33:51
310
benyerda661
Benyerda 66💯 :
Allah shitaimaka nawajena I love you so much aliyu nata🥰🤩😭
2026-10-14 22:21:36
16
jikanbalele1
JIKAN BALELE SFN :
Allah Kabamu Ikon Zuwa Madina Muma Don Manzo Allah saw 🙏😭
2026-10-14 22:07:12
186
ummy__site
Sayyada_xx :
Gaskia anci moriyarta 💃🏾
2026-10-15 07:12:06
54
starboy.gala_edit
Gala_Edits🦅 :
akwai tsayayye ne ko na tsaya😂
2026-10-15 08:38:25
31
murtala.muhammad371
murtala Muhammad :
gsky kaciribar roko Allah yasa alkairi
2026-10-15 05:42:52
35
user9169441102056
❌🍓$UСК1Н I N ВiО🔥❌ :
amazing devoted 🙂
2026-10-15 00:47:03
47
nura.buhari286
Nura Buhari 💕 :
congratulations bro
2026-10-15 11:35:35
2
n..o..u..r..a..227
MAMAN NOURA 227🇳🇪🇲🇱🇧🇫 :
🤲ALLAH ALLAH ♥️S.A.W S.A.W 👍
2026-10-15 16:36:07
2
amkharhdmrs.a
🌸نانا خديجة 🌸إدريس🌸 :
Ahmadun Lagos must go
2026-10-15 07:48:45
11
uxairuahmad5
𝐮𝐳𝐚𝐢𝐫𝐮 ~ 𝐚𝐡𝐦𝐚𝐝 :
𝗮𝗹𝗹𝗮𝗵 𝘆𝗮𝘀𝗮 𝗮𝗹𝗵𝗮𝗶𝗿𝗶
2026-10-15 07:05:23
3
nafisatu_gaya
Nafisatu Gaya :
ya Ubangiji Allah kasa nayi sanadiyyar ziwan Mahaifiyata zuwa kasa mai Tsarki😭🤲🏻🤲🏻
2026-10-15 11:12:07
10
fahad_danjah
Fahad_(A)_Danjah_ :
wllh inason Zainab dinnan sbd nasan labarin tarenta da Alhaji aliyu nata Allah Yasanya alkairee maigida🤣🙏🏽🙏🏽
2026-10-15 11:35:12
7
goni.salah
Goni Salah 🇳🇬🇳🇪 :
Sarkin wakar kasar Hausa Allah ya biya 👍👍👍🥰🥰
2026-10-14 22:51:23
16
dodger556
Sir~Dodger556🚭 :
Congratulations 🎉🎈🍾🎊 Ali zakin waka 💪
2026-10-15 15:54:49
1
angonnancy8
@Realfinisherrimi :
congratulations Aliyu nata
2026-10-15 16:14:43
1
murja.suleman4
Murja Suleman :
Annabi madina dan Allah 🤲
2026-10-15 07:37:51
5
usama.zango7
USAMA ZANGO KT🦅☪️ :
wakar sai nata katsina wallahi allah ya kara basira
2026-10-14 23:18:47
5
autar.mamanta816
💗💞AUTAR MAMANTA💗💞 :
Nima allah kahadani da wanda zaekaini saudiya da mahaifiyata dan darajar annabi
2026-10-14 22:25:27
52
saniabdullahi921
d small 🤏🤏🤏 :
gaskiya ka iya waka maisa kuka wannan Zainab dinnandai allah yamata albarka
2026-10-15 07:47:36
21
fateemah_abdallah
fateema _abdullah :
Inde wakace abarmaka kayanka kawai 🥰
2026-10-15 00:04:23
12
black_diamo01
Black diamond 🖤🦋 :
Aliyu naji maka dadi wlh 🥰
2026-10-14 23:20:48
8
mumashna2
ALA TREND & MODERN🧕🦚💫 :
muma Allah ya Kira mu Dan hasken fuskar manzan Allah 🤲 bamu ajiye ba bamu ba wani ajiya ba Allah Ka Kira mu da hasken fuskar manzan Allah 🤲
2026-10-14 23:37:35
7
mbcomedians
ME BASIRA :
wannan mawakin Yana kuremin tinani wlh basiransa tayi yawa
2026-10-15 05:58:36
24
haleematyunusa
Haleemat Yunusa :
muda bamu taba zuwaba Allah yasa munada rabo zuwa 😩👏🏾
2026-10-15 09:08:21
5
To see more videos from user @aliyunata, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About