@bashtvmedia: 🚨WATA SABUWA!: Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) ta sake buɗe bincike kan zarge-zargen da ake yi wa tsohon mataimakin shugaban ƙasar, Atiku Abubakar, biyo bayan ƙorafin da tsohon ɗan majalisar wakilai, Ehiozuwa Johnson Agbonayinma, ya shigar. Agbonayinma, ta hannun lauyansa, Chief Hannibal Egbe Uwaifo, SAN, ya buƙaci hukumar ta sake duba rahotonta na watan Satumbar 2006 da kuma wani rahoto da ƙaramin kwamitin Majalisar Dattawan Amurka ya fitar a ranar 4 ga Fabrairun 2010. Tsohon ɗan majalisar ya bayyana a hedikwatar EFCC da ke Abuja, inda ya amince da ƙorafin nasa tare da amsa tambayoyin masu bincike. Ya kuma buƙaci hukumar ta tabbatar da cewa babu wanda ya fi ƙarfin doka, komai matsayinsa. Sai dai, har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, kakakin EFCC, Dele Oyewale, bai mayar da martani kan tambayoyin da aka aika masa game da sabon binciken ba. #hausa #BreakingNews
BASH TV MEDIA
Region: NG
Wednesday 14 October 2026 22:25:14 GMT
Music
Download
Comments
C.E.O✨A-A.ZAKi-001 :
20 years
2026-10-15 05:48:21
1
KING OF S KD :
babu shakka wani Abu zai faru
a kasar Nan Dan Naga alama duk inda akaga talakka naso so Aki ahana
ajiramu
2026-10-14 22:43:10
8
sameer :
😂😂😂😂apc zakuce me efcc take yi tun 2006 hhhhhhh
2026-10-15 01:48:23
1
adam king👑 :
hhhhhh Kai duniya
2026-10-15 05:36:21
0
shamsudeen of zamfara🥰 :
this is Nigeria[Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-15 08:36:21
0
Bashiru Haruna :
yaye dai dai wllh
2026-10-15 00:14:38
1
Haruna Asa :
2026-10-15 07:14:16
1
Sa'idu Adamu :
APC SAK ✌
2026-10-14 23:53:56
0
Dan Borno :
TMG in sha Allah
2026-10-15 03:22:03
1
habibu Apple 🍎 :
2026-10-15 09:00:32
2
user4825370520280 :
Nigeria sai baba atiku wlh
2026-10-15 04:17:37
1
ibrahimomar605 :
Atiku Abubakar insh allh
2026-10-15 06:25:54
1
RT Abdul FX📈 :
rainin hankali
2026-10-15 19:02:02
0
Rajou Bin Salif✅ :
Wanan ba adalci bane saboda zabe ya kusa talakawa basa son gwamnati mai ci Atiku suke so shine akwai dalili
2026-10-14 22:40:53
1
Nura H krd :
duk bincikenda zasuyi suyi Amma tabbas bazamu zabi apc ba
2026-10-15 12:02:56
1
A:ONE :
Dama Ba sanshi muke ba Wallahi
Nigeria we love Mejoh hamza Al mustasha 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
2026-10-15 19:24:08
0
Danmadamin hardawa :
Nigeria sai Atiku
2026-10-15 08:57:19
0
📡OMAR NETWORK :
alamun atiku zaiyi nasara kenan
2026-10-15 09:43:38
0
AH DIJAT :
efapc😂😂😂
2026-10-15 02:09:34
0
Nura Abdullahi MNSM🦠 :
Nigeria Jaga-jaga 🥺
2026-10-15 00:01:19
0
A….ONE 🫥💫 :
Hmmm😏
2026-10-15 14:15:45
0
VUMA🧑🔧 :
tohfa
2026-10-15 06:44:55
0
Masaudu Muazu :
karya ne
2026-10-15 08:52:04
0
Mahmud 🐾 :
Haba
2026-10-15 00:27:54
0
@BOBOH🇳🇬 :
Siyasa Kenan lafinda kasan kamanta dashi Amman dazarar ka daurigar siyasa sai andawo dashi sabo 😁😁😁
2026-10-14 22:31:17
0
To see more videos from user @bashtvmedia, please go to the Tikwm
homepage.