@fauzadsbackup: MUN SAMARWA WADANNAN IYALAN MILIYAN TAKWAS DA DUBU DARI BIYAR(8.5ML) Nb: Bidiyon yana da tsayi amma da dadin kallo. Alhamdulillah, Alhamdulallah, tabbas tsarki da godiya sun tabbata ga ubangiji, domin cikin kwana biyar ya sauya rayuwar wadannan iyalan gabadaya, domin sun tare a gidansu na kansu ba haya da ake ta wulakantasu akanta ba. Mun kashe Milyan Shida da Dubu Dari Hudu (6.4ml) gurin siyan gida mai daki hudu da kicin da bandaki, da karasa gyara gidan da saka katifu da labulaye da kayan abinci wanda za su ci fiye da shekara ba tare da sun siya ba, da gawayi da matar za ta yi sana'a, da keken hawa da mijin zai dinga hawa yana zuwa gurin aiki, domin wata baiwar Allah ta bashi aiki a kamfani da albashi me kyau, da sauran dawainiyar da aka yi. Sannan mun basu Naira Miliyan Daya da Dubu Dari(1.1ml) wacce za su yi sana'a da ita miji da matar, sannan mun ajiye Naira miliyan daya da za a yi sintirin kai yaran asibiti domin ganin likita, domin tabbatar da matsalarsu da kuma ta daya yaron me larurar tabin hankali. Wadannan bayin Allah, sun yi kuka sun yi murna, sun yi addu'a, kai sai da suka rasa me za su yi ma saboda farin ciki wallahi, domin abun da aka mysu ya kada su matuka. Tabbas bani da bakin godiya ga bayin Allah da suka saka wadannan bayin Allah cikin farin ciki, sai dai na ce yadda kuka saka su a farin Allah kuma yaye muku damuwarmu, amin ya Allah, Allah ya faranta muku duniya da lahira, Allah ya saka muku da alkairi, amin ya Allah, mungode, mungode🙏🙏🙏🙏♥️♥️

fauzadsbackup
fauzadsbackup
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 14 October 2026 22:36:35 GMT
154072
19918
1660
2445

Music

Download

Comments

adam.soulemane4
adam soulemane :
wlh kinfi duk wani shugaba a nageria
2026-10-15 11:05:25
101
user3838413573245
Ayuba Amina :
thank you so much 🙏🙏🙏🙏🙏😭🙏🙏🙏♥️
2026-10-16 11:39:38
0
rahilaisahabdulla
RAHILA ISAH ABDULLAHI :
Masha Allah Fauziyya am short of words
2026-10-16 11:21:49
0
swise1201
Oum Abdulsabur :
Jama’a ya muka ji hawaye😭😭😭
2026-10-15 11:36:57
61
bilyanumar001
Big balogun 😎001☠️😎💯🔥¿? :
you will never fall at all insha'Allah
2026-10-16 11:02:06
0
user1882779035510
jamila :
allah. ya. maualbrka[Crying][Crying][Crying][Pray][Pray][Pray][Pray][Pray][Pray]
2026-10-15 17:52:51
1
comfort.baby566
comfort baby :
God bless you 💕💕
2026-10-16 10:49:31
0
shaawaabdullahi21
Shaawa Abdullahi :
Allah kasa munada rabon temakawa al ummar musulmi anti fauziyya allah yasaka miki da alkairi
2026-10-15 08:05:42
48
adamarealiyyu
adamarealiyyu :
masha Allah[Crying][Crying]
2026-10-16 08:28:49
0
003babynbaby
Haleemah :
Wlhy sai da nai kuka
2026-10-15 07:52:57
40
mamerhessentials1
mamerhessentials1 :
Allah y saka miki da alkhaire y sakamiki da alkhaire 🥹🥹😭
2026-10-16 07:43:47
6
user57029773882053
seems no go :
allah yabiya dan annabi
2026-10-15 08:52:53
11
subxeek
subxeek :
Ya ubangiji yadda ka yaye musu damuwa har sukayi farin ciki Mara misaltuwa ya ubangiji ya saka muku da gidan Aljannah. Ya ubangiji ya bawa yaran lfy. Idan sunada rabon gani da idonsu ya ubangiji ka bude musu ido 🤲🏻😭😭😭😭😭😭 Allah ya saka muku da mafificin alkhairi
2026-10-15 07:55:07
15
umtamemgama
amtamemgama :
Mohammadul rasulullah s. a. w
2026-10-15 08:05:04
14
garbayusuf2
Garba Asnanik :
allah yasaka miki da alkhairi anty fauziyya allah yakai gaban annabi Muhammad s a w
2026-10-15 15:20:59
12
user545206735266
Abdulhadi Bilyaminu Bantaje :
Allahu Akbar Allah yasaka da Alkhairi Albakan manzon Allah sallallahu Alaihi waalihi wasalam 🥰
2026-10-15 07:34:36
14
yusuf.aliyu04
Älïyû Yüsüf🤲💶💷 :
duk wanda yake da hannu a faranta ma wadannan bayan allah allah ya mayar masa dubun shi mafi alheri
2026-10-15 09:46:23
8
engineerishaq5
ishaq :
Allah ya Allah kar ka dau rayuwata ban cire wasu a gidan hayaba
2026-10-15 12:51:03
7
usernameabdulaj
Abdul a j @ :
Allah ya saka da alkhairi
2026-10-15 07:59:57
7
sirleemw
saleem data phone's accessorie :
allah ya miki abinda zato Bai taba zataba saboda manzon allah🙏🙏
2026-10-15 11:06:40
10
usersiff4
TrUsT♦️ :
Kinsani kuka allah yasaka wa duk wanda yatemaka da alkairi 🙏
2026-10-15 11:54:29
8
ogah_muhammad20
Ogah Muhammad :
innalillahi wa inna ilaihi rajiun, Allah mun gode mk, wlh ni'imar idon b karama bace
2026-10-15 09:05:42
7
hajja4real
Hajiya ikon Allah :
Masha Allah
2026-10-15 08:57:48
3
chacha81963
Cha Cha :
masha Allah
2026-10-15 21:34:37
3
sami38299
samibeby❤️💋 :
Macha Allah 🥹🥰🥰🥰
2026-10-16 06:37:01
1
To see more videos from user @fauzadsbackup, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About