🤣🤣🤣the boy is saying our eyes don open .
we no want speak Arabic angin.
2026-10-15 09:26:42
0
raiyyanu abdullahi :
wanna yaron bazaiyi albarka ba😂😂
2026-10-15 09:13:45
6
Hauwa cutie🦋🦚 :
Wlh ina karama nayiwa malamn mu haka yan gidan mu suke gayamun
2026-10-15 07:02:04
5
Queen👑Xee🌹 :
niko da ina Karama aka hana xuwa gida niko nace vaxan shiga vandakin mkrntva na gudu gida malamin Daman yana shiga gidanmu ya viyoni har gida aiko tunda naji saklamarshi naki pita daga toilet nayi tsuru tsuru kawai Sai jinayi ya vanko kyauren kan in arce yayi ram dani yadinga jana ina tiejewa yana tsulan vulala har mkrnt dayake a wata rumpa muke aiko ya nade hijavina a jiki puskata ta manne da karpen yadinga caulan vulala a vayana vq halin gudu sai sukuwa nake ina garxa kuka 😂😂 wlh na daku dana samu dama daganan na gartsamai cixo va shiri ya sakeni na kara tsinkewa ☹️😂😂 naji jiki tavota Ko ina
sunanshi mlm saddiku 😩🥹😭
2026-10-15 08:09:17
3
SHEIK ABBA ARI :
wallahikunigaskyya
2026-10-15 08:22:41
2
AbdullahiAliyu.kt.btr.gehe :
😂😂😂 yasalam
2026-10-15 01:27:22
0
Fulera Abdulai :
thanks
2026-10-15 09:35:36
0
Naima Mohd Sabo :
Anya dan malam kana neman Albarka kuwa🤣😂
2026-10-15 04:39:03
5
amira sanda :
Wallahi Nima natafayin haka 😂😂 makarantar allo 😂😂
2026-10-15 00:51:25
4
Anas hussaini :
wannan yaron zaiyi albarka[Tears of joy]
2026-10-15 08:50:28
1
Yusuf baba :
hhhhhhhhhhh
2026-10-15 07:22:24
0
Abdoul Aziz bnd :
douniya kenan
2026-10-15 08:19:19
1
~haseenah~ :
duniya tazu karshi😂
2026-10-15 08:23:32
1
aishamuhammad0542 :
😂😂😂😂😂 ai malan yanzu sai da haka
2026-10-15 08:45:40
1
hafsa auwal :
lallai babbar magana
2026-10-15 01:18:55
4
LEO MESSI🇦🇷 INTER MIAMI🇪🇦 :
Jiya a kwance na kwana
yau dole sai naga Likita
2026-10-15 05:54:12
4
l'inconnue :
allah yajika malamina da rahama malam dan sofo 🤲🤲🤲