wlh antashi kaina Bama e football ⚽️annabin kawai🥰🙏😁
2026-10-16 11:00:34
3
Yahya master :
Naji bala'in Dadi Da ganin vedio nan🥰🥰🥰Dan Nima haka nake kullum cikin Jin majalisin Shehi Da sirri
2026-10-15 11:19:34
22
El Mubarak Dan sokoto :
gaskiyane wlh wlh wlh mudai shine soyayar mu har mutowa🥰🥰🥰🥰Toba muke yakai masoyina masoyina 🥰🥰🥰
2026-10-15 09:57:31
8
Ibrahim khalil🕋📿🕌 :
wannan itace akidarmu 🥰🥰🥰
2026-10-15 09:15:17
2
Muhammad💫 Mai Sanda💥 ❤️🩹✍️ :
gabbar soyaya me gida allah ya kara sutura
2026-10-15 21:08:49
4
dan yahaya :
ya allah yakara kusancee
2026-10-15 08:56:46
1
Mai Rago :
Gaskiya na gode allah ya baka aljanna❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2026-10-15 13:29:28
2
ABBATY :
wllh ban taba yin budurwa tun daga yarinta annabi ya isar min
2026-10-15 20:52:41
5
saduqu@4599 :
wallahi kaburgeni kowa yanasa e football amma kai kasa babban abin kaunah ayiwa annabi salati
ina masoya annabi ayimin like 🥳🥳🥳🥳
2026-10-15 09:28:45
6
Auwal dahiru :
as salam barkanmu da warhaka dan uwa wannan bidiyon da kasaka kamar danni kasaka nima haka nake bana soyayya sai jin kasidan annabi dashi nake jin dadin rayuwata
2026-10-16 19:07:56
1
Al Ameen GSM🥰🤲 :
Muna gode ya masoyi 😍😍😍
2026-10-17 08:05:36
1
abdulfata :
gaskiya kabiyani 👍
2026-10-15 09:53:25
1
@001 One📿 Tajul'izzi :
Akwai Haske
2026-10-15 15:57:31
1
khadijatour :
Masha allah
2026-10-15 10:05:13
0
Auwal shuaibu outhman :
Me yabo yy yabonsa
2026-10-15 09:33:48
2
arma1128 :
wanna shine gaskiya
2026-10-16 06:14:43
1
MUHAMMAD❤ YUSUF 🤴 :
gaskiyane mutumina
2026-10-15 10:08:05
1
Abuya ne :
annabi kaine kabawa mai rai kabawa gawa
2026-10-15 09:20:37
2
Ali Muhammad Ali :
s a w
2026-10-20 00:38:27
0
khalifa ishu :
Gaske gaskefa ayamusufa
2026-10-19 23:45:49
0
SIR KAYERI002 :
mudese annabi
2026-10-21 07:52:01
0
serdieq :
wlh yafi soyayya dadi
2026-10-21 23:42:32
0
AHMEED🤍 :
Wlh kuwa mu farincikinmu annabi allah ya saka❤️🥰
2026-10-21 10:47:06
0
Bacho King :
gaskiyane
2026-10-20 13:46:44
0
ABBAS NA MANZON ALLAH :
@ABK SADIQ ✨:Yaa allah :ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ﷴﷺ❤ نبیﷺ
2026-10-15 10:32:58
0
To see more videos from user @sadeeq_sanee, please go to the Tikwm
homepage.