@akushinzamani2: Wai wa ya ce tukunyar ƙasa sai girkin miya da tuwo? 👀😍💃 Yau mun gwada yin cake a cikin tukunyar ƙasa (clay pot), kuma kalli yadda ta fito! 🥹❤️🍰 Wannan shi ne ɗaya daga cikin abubuwan da nake so game da girki koyon sabbin dabaru da amfani da kayan girki ta hanyoyi daban-daban. 🥰❤️ Ga ingredients ɗin da na yi amfani da su: 🍰👇 * 1 cup plain flour * 2 eggs * ¼ cup vegetable oil * ⅓ cup condensed milk * ¼ cup ruwa ko madara * 1 teaspoon baking powder * 1 teaspoon vanilla essence * 2 tablespoons sugar (optional) Ke fa, kin taɓa tunanin yin cake a tukunyar ƙasa? 👀💕 Ko yau ne kika fara ganin haka? Ku gaya mini a comments, besties! ❤️👇 #ClayPotCookingSeries #AkushinZamani #ArewaFood #ClayPotCake #KitchenCreativity

Akushin Zamani
Akushin Zamani
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 15 October 2026 15:57:19 GMT
3284
186
5
4

Music

Download

Comments

zee_na_inna
𝒵𝑒𝑒_𝓃𝒶_𝒾𝓃𝓃𝒶🎀 :
Kmr yadda kika che 5/10🥰🥰🥰
2026-10-15 16:06:19
0
smartexclusivefab
smartexclusivefabrics :
Don Allah Kusiya Laces Da Atampha Ku Duba Page Dina Don Allah🙏🏻🥺 2K Delivery To All States Within Nigeria 🇳🇬 ❤️
2026-10-15 18:40:50
1
hasnat4r4
Hasnat collectibles :
muryanki kamarya tss
2026-10-15 23:37:02
0
halimanbaba0
Mrs💞 Ismail💞 Candies💞 :
Dan Allah kushiga page dina Kiyimin tagging @MATAR HABIBI CE DA KANTA 🥰 Dan Allah kushiga badan niba 🙏🙏
2026-10-15 21:53:58
0
To see more videos from user @akushinzamani2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About