@danba019: Abubuwan da kake bukata in kaga macen da kake so๐Ÿ’—๐Ÿ’–๐Ÿ’ž a kan hanya๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ Tare mace akan hanya kwata kwata ba Kima amma sai dai da yake batu akeyi na so kuma {mai so asoshi babu abinda ba zai Iya ba} hakanne yasa kake bukatar wayannan abubuwan ๐Ÿ‘‡ 1.nutsuwa Dole ne ka aro nutsuwa a duk inda take domin kallonka cikin nutsuwa ne kadai zaisa zuciyar ta ta fara yadda da kai 2.kalamai Kalamai cikin sanyin rai da hikima sune abubuwan da za sufi saurin Jan hankalinta zuwa ga kai 3.barkwanci Barkwanci shine abinda zaifi saurin sawa ta tsaya ta kula

King ๐Ÿ’ซbig boy ๏ฃฟ ๏ฃฟ
King ๐Ÿ’ซbig boy ๏ฃฟ ๏ฃฟ
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 15 October 2026 16:24:44 GMT
6611
849
12
24

Music

Download

Comments

tasiulagosamadi
TASIU LAGOS โš”๏ธโš”๏ธโš”๏ธ๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซโš–๏ธ :
Masha Allah
2026-10-16 08:47:31
0
young.alhaji996
young Alhaji :
๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
2026-10-15 18:51:25
1
ibrahim69858
ibrahim :
๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
2026-10-15 20:29:24
1
zakari.salamin1
Zakari Salamin :
๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
2026-10-16 00:38:55
1
mohbad59101
mohbad :
๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
2026-10-16 13:16:36
0
issaa3281
Issaa :
๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
2026-10-16 10:13:02
0
abbaalgaita5
Abba algaita 7ct ๐Ÿ’ฏ๐Ÿซต :
๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏ
2026-10-15 22:24:06
1
user6151227579614
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ฏyusuf. โšก๐ŸŒŸsokoto to minaโ™ฅ๏ธ :
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
2026-10-16 08:06:05
0
basheer.sani88
Basheer Sani :
[Pray][Pray][Pray]
2026-10-16 10:03:34
0
salimdanniger6
salim dan Niger :
[Score parfait][Score parfait][Score parfait]
2026-10-15 21:38:20
0
sanissisanissi87g
sanissisanissi87@gmail com :
๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘
2026-10-16 11:42:06
0
user1201323314628
bana :
๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
2026-10-15 20:12:15
0
To see more videos from user @danba019, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About