@s.autaofficial: Akwai matsala de a tanan🤧😂💔

ѕ.αυтασƒƒιcial
ѕ.αυтασƒƒιcial
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 15 October 2026 16:39:49 GMT
6453
223
21
50

Music

Download

Comments

mudassirusmanabdu
360 :
kunfi kowa rashin aiki yi duk Nigeria amma wajan kafen din tinubu ku ne akan gaba
2026-10-15 19:44:55
1
ibrahim363490
Ibrahima34906 :
Talauci masifa ne
2026-10-15 20:13:22
4
gagaboy5
Abba gaga AMARYAWA :
Allah ubangiji ka wargaza gwamnatin APC Jigawa sai Mustapha sule lamido
2026-10-15 20:07:07
3
joundarl
Joundarl✅ :
Ga inda kudin jihar jigawa yake tafiya
2026-10-15 17:56:27
2
mj_apple_link
mj_apple_link :
Jigawa hryunxu bamu waye ba
2026-10-15 19:38:59
1
zaraty96
Queen of comments 🥰🫶 :
Auren zawarawa ne
2026-10-16 09:24:35
0
md_kalusa_global
Al-ameen MD :
ko hawan sallah akayi a dutse ne
2026-10-16 06:29:46
0
tijani.adamu7
Albany Zaria TV :
2026-10-15 21:35:19
0
jeje_magic
J🦉 :
2026-10-15 17:08:17
0
realengineer4
badamasiabdullah272 :
s.auta wannan mutanen duk zuciyarsu ta mutu
2026-10-15 18:32:44
0
sojaboy95
ENGR IBRAHIM :
jigawa har yanxu Basu waye ba
2026-10-15 19:29:57
0
mangaventures
YARON MANGA :
Duk yunwa ce
2026-10-15 21:24:32
1
sojaboy95
ENGR IBRAHIM :
yan kauye kenna😂🤣
2026-10-15 19:29:43
1
bar_mbhussain
MUHAMMAD :
Idan kana neman Jakunan mutane a Nigeria to kaje Jigawa,wallahi bazakasan cewa tinkiyoyi bane saika zauna dasu.Basusan komaiba na cigaba ko wayewa
2026-10-15 22:54:03
0
abdhouwl
Abdulsalam Ibra :
Yan jugawa ko ya sari
2026-10-15 22:46:10
0
umar_chuley
Umar_chuley💝 :
duk yan wahala basu da voters card.
2026-10-15 21:17:54
0
salim.hussain27
Salim Hussain :
akwai yan 3k da yan 15
2026-10-15 20:04:18
0
sms_colcthing
sms_clothing 🧵🪡 :
Dan wahala 3k
2026-10-15 18:38:09
0
nasiru_umar_gnt
Nasiru Umar gnt :
😂😂😂😂😂😂😂😂
2026-10-16 08:40:49
0
To see more videos from user @s.autaofficial, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About