@sharpson_gamawa: allah sarki abokina🥹🥹@Sharpson😎

SG_family🫂
SG_family🫂
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 15 October 2026 17:02:39 GMT
199422
41145
949
923

Music

Download

Comments

theemat04
Fatima Last girl 👧🥰 :
Wlh bantaba saninsaba amma mutuwarshi yazomin kamar wanda mufito ciki daya dashi. Allah Ubangiji yamasa Rahama
2026-10-15 20:34:34
78
abdurahminibrahim
Abdurahmin :
[Crying][Crying][Crying][Pray][Hands open][Hug]@kip
2026-11-13 01:40:38
0
user9814817984736
mai kyau KD :
sorry life aljannatu fridausi insah I am sorry 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-13 14:24:23
0
roxie.roxiy8
Roxie Roxiy :
black may your soul rest in peace
2026-11-12 22:25:23
0
autaralpha7230
🖤🫧Autar Alpha🖤🫂@walida💎 :
toh ni mene yasane ban San wannan bawan Allahn nan ba Amma nake Kuka wlh ban sanshi ba Amma mene yasa nake kukane
2026-10-15 20:05:24
18
matargirma1
matar girma :
ashe bani kadai naji zafin kashe wannan matashin sojan b allah yakama rahama muma muna tafe lkc muke jira
2026-10-20 14:37:29
7
shafcyib
shafcyIb :
Allah Ubangiji ya gafarta masa yasa mu cika da imani 🥺
2026-11-12 13:29:24
2
meerat.jos
Meerat Jos❤️‍🩹 :
Allah ya jaddada rahama a gare shi da mu baki Daya 🤲🙏🥲😭 duniya abin soro 🥲😭😭😭
2026-10-17 19:57:57
5
zahra_bala
FABULOUS_DISHES_NG :
Wlhy baa kyauta mana ba a dawo mana da shi kawai indai baza ayi justice en ba ni naji shiru tuntuni SG family nake bibiyyar koh zaku saka abunda shugaban NDLEA din ya ce Amma shiru koh taaziyya ma basu zo ba muna bukatar bayani yanzu mai ake ciki an shigar da kara kotu Amma
2026-10-16 01:31:02
5
haseenahart
Malika 🐍 :
Allah ubangiji ya jikan shi Allah ya sa mutuwa ce hutu a wurin shi sukuma Allah yasa suga bala I da masifa😭
2026-10-16 11:43:26
5
user8055586081697
Dr.Kiss BoY ylw :
Allah ya jikanka da rahama😭😭😭
2026-11-05 22:14:05
1
abdulrahman.yarkof
Abdulrahman yarkofoji :
Allah ya jikan sa
2026-10-27 09:47:55
0
jemimaaduwak
bosslady :
I don’t know him but his death pains me wallai may his soul rest in peace
2026-10-22 19:12:07
1
amsalfootwearhub
Amsal Shoes :
اللّهُمّاغْفِرْلَهُوَارْحَمْهُ، وَعَافِهِ وَاعْفُعَنْهُ، وَأَكْرِمْنُزُلَهُ، وَوَسِّعْمُدْخَلَهُ، وَاغْسِلْهُبِالْمَاءِ وَالثّلْجِ وَالْبَرَدِ، وَنَقِّهِ مِنَالْخَطَايَا كَمَا نَقّيْتَالثّوْبَالْأَبْيَضَمِنَالدّنَسِ، وَأَبْدِلْهُدَارًا خَيْرًا مِنْدَارِهِ، وَأَهْلًا خَيْرًا مِنْأَهْلِهِ، وَزَوْجًا خَيْرًا مِنْزَوْجِهِ، وَأَدْخِلْهُالْجَنّةَ، وَأَعِذْهُمِنْعَذَابِ الْقَبْرِ وَعَذَابِ النّارِ.😭😭
2026-10-15 19:03:48
6
kamalu.nuhu5
Kamalu Nuhu :
Ameen amin ya Allah😭🤲🤲
2026-10-15 20:23:07
2
young.abdullahi3
Young army :
Allah ya gafartamasa
2026-10-16 02:17:48
2
yamuse
yamuse🤍 :
😭😭😭 no c'est pas normal
2026-10-15 20:50:48
2
rukk442
Rukk442 :
Amen
2026-10-15 18:30:56
3
rabiu9354gmail.com
Rabiu WMB :
Ya Allah
2026-10-16 16:40:21
2
rahama4753
Ramatu Samaila :
😭😭😭😭😭Allah yajikansa da Rahama
2026-10-15 19:56:29
2
sadiyabadamas3
ummu safwan collections :
Sorry bro tabas bansan shiba amma nasan anyi babban rashi Allah yasa can yafiyemasa nan
2026-10-17 19:45:02
3
naannabi20
M_GOBIR📿🇳🇪🇳🇬✅ :
sorry Dan Allah katuramin marsiyyar Nan ko kafadamin inda zansaMu
2026-10-15 20:59:19
4
khadijat0uh
Khadeejarht0u🌺 :
bansaniba Amma duk Inna ga videon shi sainayi kuka 😭 Allah ya jaddada rahma agareshi🥺🙏
2026-10-15 20:45:51
4
kabeermuhd0
kabeer :
Kai ubangiji Allah gafarta mai Kuma Allah ya isar ma yan uwansa🥺🥺
2026-10-16 07:44:40
3
user5293753480550
fati Abdul :
innalillahi wainnailaih rajuun 😭😭😭
2026-10-15 19:54:22
3
To see more videos from user @sharpson_gamawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About