@exclusive607: @miss Road @SIDIYAN GO @Maman nimra @a_one_event_center

Exclusive @ China /cairo Egypt
Exclusive @ China /cairo Egypt
Open In TikTok:
Region: SA
Thursday 15 October 2026 17:09:37 GMT
7670
296
101
117

Music

Download

Comments

mamanuku09
aysha nasir mm uku :
to amma ance in agent yaima visa in zaka kuma shiga dole sai ta wurinsa zaka kuma tafiya
2026-10-15 22:34:15
2
surayyamaina_
JewelryByEmanCollections :
Ai wanda yasaba da fita kasashe baya jiran agent yamishi booking from the experience.
2026-10-15 21:11:14
8
ummeerukayya2
ummeerukayya2 :
Allah ya qara sutura
2026-10-15 17:45:05
3
the_thrift_abayas
The thrift Abayas :
Muma haka mukai da mukaje, visa da ticket kawai mukai ta agent amma kome dakan mu mukayi , hotel , transportation makkah to madina a train wanda in ta wurin agent ne sai A VIP suke wanann treatment dinnan amma a kudi kalilan mukayi namu
2026-10-15 22:29:13
2
salisu_ge
Salisu Adamu :
To ai ta wajen agent yafi sauki idan hakane
2026-10-15 22:22:57
1
xahrah__1
فاطمة💕 :
Kuma har cikin ramadan?
2026-10-15 21:31:57
1
ammarinuwaali
Ammar Inuwa :
Asslm dan Allah ba anche yanxu dole se agent dinka shine zaema komae yanxu wae idan haka visa take toh ina ganin kamar babu dama ka kama kenan amma dan Allah tambaya nake
2026-10-15 22:23:40
1
1234jamcy
Jamila Usaini :
Dan Allah Wanda yasayi Visa da ticket Babu acomodation shine zai iya kama hotal dakudinsa kuma Dak tsayin kwanakin dazaiyi Babu matsala? Kuma zai iyadaukar kwanaki 40? kitaimakamin dabayani Allah yajarrabeni dasan zuwa wnn kasa Amma banida isashen kudi Kuma banasan inyi sati biyu nafisan sati hudu
2026-10-15 22:16:51
1
nunuturawa_collections
Nunuturawa_collections📦 :
Amma banda azumi ai musu bayani hajiya 😁
2026-10-15 20:24:34
1
zahrauumarsarkinyaki
ZAHRAU KAYAN MAZA DA MATA AND :
Madina fa dan Allah
2026-10-15 21:12:13
1
fma_abaya
Fma luxury abaya and skincare :
Wlh muma haka muke wlh mu muke kama hotel dinmu
2026-10-15 18:11:37
1
gwanee_fashion_gallery
gwanee fashion gallery :
Masha allah hajiya allah yasaka miki da alheri
2026-10-15 19:14:33
1
ilyas_mubi2
Ilyas_mubi :
Wallahi hakane 100 riyal buruj ahlam 4 beds wallahi hakane
2026-10-15 22:14:28
1
sumayya_aliyu
S,Y LUXURY,, :
Wai kullum ne 120 riyad
2026-10-15 20:51:37
1
maiinjigeneralenterprice
H-A-Y mai inji🥰😇 :
koma kwana nawa.riyal 100
2026-10-15 21:21:39
1
lagos_market_001
LAGOS MARKET 001✅ :
don allah kimana karin bayani sosae akan abinchi da wasu abubuwan 🥰🥰🥰 sannan ko kai kadai ne zaka samu me saukin base group ?
2026-10-15 19:44:58
2
mrs_maryam_jibril
YARCIRANI🇳🇬 :
wallahi nima haka zanyi January, ta egypt zanbi
2026-10-15 17:14:18
1
hafsatyyy85
Hafcyy🦋 :
Allah ya miki Albarka next time
2026-10-15 23:44:19
1
alawiyyaralanwaka
Alawiyyarala8 :
Amma ki ƙara yi musu bayani riyal ɗari ɗin fa kullum ne kada su ɗauka duk tsawon kwanakin da za su yi ne hakan.
2026-10-15 21:27:34
1
zeeidris
زينب أدريس 💚☘️💚 :
Amma Hajia hotel din Madina yafi tsada ko farashi daya ne ?
2026-10-15 19:34:33
1
farismerh
😍💃🩸💃💃💃 :
a kwana nawa
2026-10-16 03:08:50
0
andijan01
Khadija Abdullahi :
kuma a kwana nawa suke bada riyar dari din kwana daya
2026-10-16 04:44:02
0
user3134333349540
fulanisaddiqa01💞 :
Ki fada musu dai a makkah ne xasu kama ahaka, Amma medina hotel akwai tsada
2026-10-16 00:15:08
1
habibalawan563
Habiba Lawan563 :
lalle kin tona asirin agents 😂
2026-10-15 21:26:04
2
haliipha
haliipha :
Ai wlh zaku kwana a titi kuwa indai kukabi wan nan gurruwar shawarar.
2026-10-15 22:50:49
0
To see more videos from user @exclusive607, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About