😢😢😢😢 Wai dan Allah menene ribar mutanen nan idan sunyi ƙarya?
2026-10-16 07:11:13
53
@saifullahikbg :
Malan Biyu da safe 💊💊
biyu da Rana💊💊
biyu dadaddare💊💊
Allah yabaka lafiya.
2026-10-17 16:21:57
29
ILYAS WAR LEADER :
Why always Shiehu Shaihu but not out protect SAW
2026-10-15 23:53:27
20
Abdulsalam M Sodangi :
Kar fa a Raina mana wayo
2026-10-15 22:06:36
20
Habubakar Tijjani :
Gaskiya ne wai dan Allah da gaske yake ko Kuma dan ayi dariya yake
2026-10-15 21:48:42
4
Asp singham :
yanzufa saboda tsabar son zuciya na malaman tijjaniya gashidai sunsan qarya yakeyi Amma bazasu iya fitowa su nunamasaba saboda kawai Yana cikin qungiyarsu. Kuma wlh wannan cin amanar Allah ne muddin bazaku iya fadawa kowa gaskiya ba
2026-10-21 20:08:00
5
slimbabs1555 :
Yaushe aljannu zasuyi maulidi Kuma ah Ina saboda mu hallarta ban taba ganin rawa da wakan su bah 🙏😁😳
2026-10-22 07:46:56
4
Auntyn Umma’s stitches 💞⚡️🥰 :
Miye kashifi😁
2026-10-20 22:15:21
1
Mohammed Usman, PhD. :
Ya Allah Ka raya mu kuma da d'auki rayuwarmu a kan Sunnar Manzon Allah (SAW), Ameen.
2026-10-17 11:24:14
6
Raster man :
yanzu wannan Malami ne a Tijjaniya fa ko
2026-10-16 00:15:36
17
Dr Sadeeq Xianoxy :
Cikin girmamawa malam, kaje a duba lafiyar kwakwalwar ka [Pray]
2026-10-22 22:50:07
6
Ibrahim Sani malumfashi :
Wallahi da naga vedionshi nike fara dariya
2026-10-17 14:46:46
2
Mustapha Ahmad :
Gaskiya na fara yadda da maganar mlm BAFFA HOTORO
2026-10-16 08:35:42
5
Abdulsalam M Sodangi :
Shehu Muhammadul Qaqawiy da Shehu Muhammadul Haya'ilu
2026-10-15 22:06:02
4
muaz marika :
shifa kakawe nan tare mukayi wasan kasa
2026-10-16 16:44:23
3
Amad :
Allah ya isa 😥😥💔
2026-10-20 00:57:22
3
🌟 ꜱʜᴀᴍꜱᴜ ɪ.ɢᴏʀᴀɪɪ 🌟 :
mutanen nan Allah ya isa tsakanin mu daku.😭
2026-10-18 19:35:07
4
amiru shuaibu :
kullun shehu bakata jin ance annabi Muhammad yace saida shehu
2026-10-16 14:39:07
2
Dramancy Abdul :
:masu hankali muyi hakuri dan Allah 🙏🙏🙏
2026-10-17 11:43:07
3
magaji :
Allah mai ikoh ALJANNU HARDA JUSTICE
2026-10-16 07:08:29
3
R K by :
nima da ina raye qaqawi ne shehina
2026-10-16 13:20:58
2
To see more videos from user @dalladi.zakiru.zawiyya, please go to the Tikwm
homepage.