Nigeria ce babu tsaro wlh gaba daya Amma Rai guda 😭 yana ji yana gani sun rabashi da duniyar , iyaye, yan uwa, friends, 😭 kuma babu wata court order da tace Su kashe shi wannan shara’ar sai a lahira kawai don wlh a Nigeria ko uban kisan Kai Kayi ba ayin abinda Allah yace Wanda ya kashe a kashe shi , idan anje can Allah ya biya masa haqqin sa
2026-10-16 00:07:13
1
To see more videos from user @shuaibudansaurayi, please go to the Tikwm
homepage.