muna sonkin amma bakyayin posting da wuri kuma baya tsayi amma muna godiya
2026-10-15 18:37:29
27
Fatee :
Ni damuwata nazama celebrity comment section 😭
2026-10-16 06:01:51
7
boss lady 💕❤️ :
ga novel dinki da Dadi Amma Baki posting please ki chanja
2026-10-16 11:17:49
1
aishababy :
mashallah my sister ❤️
2026-10-15 21:04:10
2
ZEE KM LIKTAR MATA :
namanta da wannan labarin sam yanzu akoi labarai masuyawa
2026-10-16 13:04:59
7
Abu sadiq!!!! :
good job
2026-10-15 19:58:46
2
Queenhaulat😍🫂 :
[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy] Kodayi ma budin wahala[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-15 18:38:48
7
AMINAH UMAR SANDAH :
next Pls
2026-10-15 21:21:27
2
A'isha 🤍💯 :
Alhamdulillah Sai Yau Akasake Mana Kenan ?
2026-10-15 18:52:23
12
alhamdoulilah :
hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh
2026-10-16 13:30:51
2
haleema bashir :
😂😂 Kai jama duk Wanda yayi yayi min like 😂
2026-10-15 19:32:13
8
rukayya6744 :
gaskiya kina dadewa bakiyi posting ba harsai an manta
2026-10-15 19:01:17
9
pheena🥰 :
Mungode🥰amma kirinka samana da wuri
2026-10-15 19:25:23
11
Allah kakaini madina🤲🏻🕋✈️🥰 :
Sai mun mance da labarin ma kike sawa
2026-10-15 20:42:07
6
Fatima Muhammad :
Masha Allah muna Godiya amma Dan Allah next karki jima ki kawo mana da wuri kuma yayi tsawu sosai sister 🥰🥰🥰