farkon abinda zaka nuna mana shine,
(1) yadda zaka bude, YouTube, Facebook, Tiktok,
harma kafin abiyaka kudi, nasan dai dole sai kacika sharadi kafin afara biyanka, kuma hanyoyin sharrudan dakuma yadda za'afara biyanka, shine abu na farko da yakamata kafara nuna mana, kafin muzo yadda ake hada video, thanks for understanding me
2026-10-15 20:19:13
3
Sir. Abdul :
ماشا الله
2026-10-16 02:05:14
2
Fatima Muhammad Saleh :
Allah yasaka da alkhairi
2026-10-16 07:44:27
2
IBB DAN MAMA :
dagaske 🥰🥰🥰
2026-10-15 19:45:56
3
Real salman 80 :
munagodiya coach Allah yakara basira
2026-10-15 20:15:15
2
Yushau Ibrahim Augie :
gsky muna godiya
2026-10-16 05:10:22
2
YAKO 006 :
aha yayi
2026-10-15 23:56:56
2
abba gana dumbulun :
muna godiya sosai Allah yasaka da alkairi
2026-10-16 09:26:58
1
Nba creative :
ina so in koya yadda ake yi
2026-10-16 08:38:34
1
Bashirfx :
coache ahmad mai ya sa baka forex trading
2026-10-16 19:28:15
0
abdullahirabiu846 :
tab lalai ka baje musu aiki
2026-10-16 20:43:48
0
xaytunarh :
godiya muke
2026-10-17 13:29:28
0
Ummul hifaf :
mungode
2026-10-16 21:47:03
0
(CRYPTO GOLD) :
yanda zaka buddy YouTube channel Dan Allah [Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved]
2026-10-15 20:27:32
1
🥇 Digital Wealth Hub 📊📊📈 :
inshot ma base ka biyaba coach kuma d email 1
2026-10-16 10:14:56
1
ABU FATIMA31✅ :
🥰🥰🥰
2026-10-15 19:43:31
3
Zikirullah Lukman :
🙏🙏
2026-10-15 20:36:54
3
💫 亗 YOUNG K 亗🇧🇷🇵🇳🏴 :
😂😂😂
2026-10-15 20:09:06
2
Sadiq Ai comedy :
🥰🥰🥰
2026-10-16 10:29:30
1
fateemah :
🥰🥰🥰
2026-10-16 15:48:55
0
To see more videos from user @coachahmad412, please go to the Tikwm
homepage.