@dokinkarfetv: “Babban Burina Shi Ne In Sauya Yadda Mutane Suke Kallon Ƴan Kannywood”. In Ji Sadiya Mohammed Ali Sabuwar jaruma a masana’antar Kannywood, Sadiya Mohammed Ali, ta bayyana cewa babban burinta shi ne sauya mummunar fahimtar da wasu mutane suke da ita game da ƴan masana’antar, musamman masu kallonsu a matsayin ƴan iska. Ni na fito daga gidan tarbiyya, shi ya sa nake sauke Alƙur’ani mai girma a kowane wata,” in ji ta. Jarumar ta kuma bayyana cewa, idan Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai ba ta kujerarsa na minti goma kacal, za ta yi bayanin da zai iya sauya tunanin ƴan Najeriya. Sadiya ta bayyana hakan ne a shirin podcast na Dokin Karfe TV. Me zaku ce? #hausatiktok #arewa__tiktok #kano #nigeriantiktok🇳🇬 #kannywoodcelebrities
Dokin karfe TV
Region: NG
Thursday 15 October 2026 19:45:45 GMT
Music
Download
Comments
Yar mamah💔💘💔💃💃💗 :
sannu ta sallah
2026-10-15 21:47:05
575
Drhoosnerhkamshi :
Yanzu dai Ina mayafi
2026-10-16 09:18:28
760
sabirabdulaziz44 :
yar arziki tana gidan mijinta
2026-10-15 21:31:58
398
Nabila❤️ :
Dan Allah awani firm tafito dan Wlhi bansanta ba 👌
2026-10-16 07:15:44
71
@Absha🥀♥️ :
ko gyale babu ina batun sallah ko kuma saukaaaa a nan
2026-10-15 21:02:36
140
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Jita Dallah
2026-10-15 23:53:03
115
Mr.BB :
sannu Ali Nuhu 😂
2026-10-15 21:11:02
135
ayoush♥️🥰 :
Ina kallon video Nan Ina harararta
2026-10-15 21:41:30
104
Umar Muhammad :
Jama,a Muyi mata Allahu ya shirya kafa uku uku
2026-10-15 23:23:53
57
Official Abba Ali :
Sha sha shaa
2026-10-15 21:10:13
95
Abdullahi Usuman :
salati goma ga Annabi Muhammad 💖✨📿🤍🌴
2026-10-24 19:07:26
112
RN.Azeema :
Ko ta dauka shooting ake ne
2026-10-15 23:11:56
66
CHEF HAUWA NURR :
Nii damuwa tah a siya samosa🥺😩
2026-10-16 08:20:43
114
herjererh ♥️🕊🦋 :
tab allah yasa shiru da nayi ya zama alheri
2026-10-15 22:49:09
69
ANASSFAGGE FASHION DESIGN :
Look like
2026-11-21 02:12:02
0
@Abdul :
manya[Heart eyes]
2026-11-20 19:38:03
0
maryamnazifimuhammadlemo :
Ni damuwata naji MADINA wajin Annabi s a w
2026-10-16 10:12:08
21
um gufran :
kar amanta ayiwa annabi salati
2026-10-17 03:09:27
18
CEO369🫧🩶🌚 :
Ni Mai talk show din ne ya burge ni wlh 😹😂😹
2026-10-15 22:10:03
76
Khadijah mustapha :
Ciki daya mukafito nida me samosa
2026-10-15 22:55:14
50
sas_visuals :
Allah yakula da lamarinki dakuma kyakkyawar niyyarko
2026-10-18 00:58:58
6
Biin Abdullahi Adam ✈️🕋🤲😭 :
muna godiya Ibn taimiyya
2026-10-15 23:57:08
31
Indiana001 :
nifa na ma rasa abin cewa 😂😂😂
2026-10-17 07:22:52
5
SUPOL :
Allah yar iya😂
2026-10-15 22:08:57
20
HAFSAT SHUAIBU :
atttassssa 😂😂😂
2026-10-16 13:11:46
5
To see more videos from user @dokinkarfetv, please go to the Tikwm
homepage.