@ibrahimaugustine3: 2010:Gwamnati ta ce "Ku ajiye makamai, za a yafe ku" Ya yarda... ya dawo gida. Amma abin da ya biyo baya... 😔 Barazana. Haɗari. Sai kuma hukumomi suka shiga. Wannan shine dalilin da yasa zaman lafiya yana da wahala. Ku yi hattara da wanda ba ya son ka gyaru. Cikakken labari + darasi a YouTube - Link in bio #truecrimehausa #kogistate #amnesty #nigeriahistory #labaringaskiya