@firstborne2:

𝑭𝒊𝒓𝒔 𝑩𝒐𝒓𝒏
𝑭𝒊𝒓𝒔 𝑩𝒐𝒓𝒏
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 15 October 2026 20:06:59 GMT
104775
9462
120
126

Music

Download

Comments

zulairimi
Zulaihat Abdullahi Ibrahim :
Allah yasa munada rabon zuwa Makkah da Madina muyi hajji da umrah 😭😭😭😭
2026-10-16 09:18:47
17
ummubspices
UMMU-B SPICES :
Yin passport fa ya zama wajibi yanzu Allah ka yi mana dalili
2026-10-16 07:16:43
7
usmanhayatu2
HAYATU USMAN :
in dai nan cikin jirgine to amma mu a booth din jirgi aka sakamu to ai naga ni nakusa danima a jikina yake kamar munyi goyo😂
2026-10-16 08:03:31
1
generalkura3
(general kura) :
Allah ka kaimu umra da hajji badan mugayen halayen mu ba
2026-10-20 10:32:10
2
user7680051936967
ta annabi Muhammadu 💔 :
nayi mafarkin naje nida mamana inatajin dadi ashe mafarki ne ya rabbi kasa nice wadda zanyiwa mahaifiyata albishir din zuwa aikin hajji insha Allah 😊
2026-10-16 17:55:51
4
real.abdul.mk1
MURYAR TALAKA MK :
ALLAH KAKIRAMU DAN ISAR ANNABI S A W🥰🥰
2026-10-15 22:57:11
4
gwani.muhammad.uma
Gwani Muhammad umar :
Masha Allah Allah ya samu Adan shin ku ya malikul mulk.
2026-10-16 06:17:17
3
sir_carleeel
ibrahim asiru yks :
Hakikatul muradi ✈️Madina🥹🥹
2026-10-15 20:16:43
3
brick_22
Engr. A A. Deedat :
First born 😂 muna nan muna karbar wuta ta ko ina yasin
2026-10-29 23:03:59
0
auwashuwabeauty
user3608828459516 :
Ya Hayyu Ya Qayyum kayi mana arzikin da zamu ziyarci Makkah da Madina munda yan uwa da iyayen mu Amen
2026-10-16 17:28:13
2
aishaa_shamaki
Humayra's Maison 🛍️ :
Ya Muqaddim Ka nuna ikonka 😭😭
2026-10-28 06:42:53
1
danlami271
danlami271 :
Allah ubangiji yasa muna daraban zuwa Maka da Madina Amen
2026-10-28 08:08:08
0
hafsat4508
hafsat :
Allah ka maimaitamana
2026-10-28 22:16:42
0
salisushuaibu610gmail.c2
Salisushuaibuss :
mash allha
2026-10-16 06:52:56
0
sdauda33
Dan sani :
ubangiji ya Allah yanunamin wannan ranan nima inje madina ziyartar annabi muhammad rasulillahi s.a.w 🕋🕌❤️🕌🕋🤲🤲🤲
2026-10-26 11:19:09
0
mohammed.ahmed0598
Ahmed Mohammad♻️ :
masha Allah
2026-10-27 23:02:53
0
alhajigoni75
alhajigoni75 ♻️ :
Masha allah
2026-10-17 16:40:42
1
yaumahammad8
YauMahammad :
Masha Allah 🤲🤲🤲
2026-10-15 20:10:26
3
saloommk
salisu jr :
yy
2026-10-22 22:26:59
0
hajara.abrahim5
Hajara Abrahim :
Masha Allah
2026-10-25 20:29:37
0
alahali59
Umar Aliyu Bula :
Allah madina😭😭
2026-10-23 17:29:13
0
nanarh005
Nanarh Pheerdausy 🥰 :
nima yakamata nayi passport don inaji ajikina kayi yakusa zuwa kaina
2026-10-25 10:24:53
0
ouronilefatimatou
Madame ❤💍RACH❤💍 :
Yaah Allah ka bamu iikonzuwa🤲🤲🤲🤲🤲🤲🥺
2026-10-31 14:24:12
0
zainabwowo
Zainab Dahiru Wowo :
Allah ga ZAINAB
2026-10-25 20:30:51
0
shopwithtriples
Laces In Lagos :
Allah Ka Kiramu
2026-10-16 07:23:16
0
To see more videos from user @firstborne2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About