@officialtstv: UMAR LABARAN DANGA, Ya ce Ganduje da Shekarau ba za suyi wa gwamna Abba Kabir aiki dan ya ci zaɓe 2027 ba, dan yanzu haka gwamna Abba ko wayar Shekarau baya dauka idan ya kirashi. Danga ya bayyana haka a tattaunawar sa da TST Hausa. . #tsthausa #kano #arewa #kaduna #NDC.

TST Hausa
TST Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 15 October 2026 21:37:54 GMT
18332
1353
17
28

Music

Download

Comments

hassanlema1
hassan shuaibu1 :
RASDAN MUST GO
2026-10-16 12:44:30
1
adamu_bulama
Adamu Bulama :
To yanxu shekarau har seya jira Abba yafita dashi ae shima me'iya fita da wasu ne.
2026-10-16 16:21:07
0
sanisuleman34
Abban-Fati :
F 1
2026-10-16 05:52:23
1
shaawa26
Shazee collection & more :
F1
2026-10-16 08:51:12
1
maniru.aliyu23
Comrd Manir :
allah yasa haka
2026-10-16 07:09:22
1
adc_comm
ADC_Communications🍏🍏📱✅ :
Toshi shekarau din ina kudin da ya samu yana mulki
2026-10-16 13:50:02
0
user9510115277744
MUBARAK & BROTHERS COLLECTION :
2026-10-16 17:33:32
0
amarawa49
amarawa 001 :
Allah isamudace
2026-10-16 09:16:17
0
kabirumusa460
kabirumusa460 :
Fallen daya ce
2026-10-16 09:10:58
0
hs_gwarzo
GWARZO-GARO APPLE 🔗🇦🇪🇳🇬 :
Shekarau fa ba barawo bane Amma ana raba kudin makamai a falonsa shi yana sama abunsa
2026-10-17 04:19:16
0
moussa.abdou.bouz
Musa Ousman :
🥰🥰🥰
2026-10-17 00:10:47
0
usman.zil.magagi
Usman Özil Magagi Usman Özil M :
😂😂😂
2026-10-16 23:07:37
0
abdulrahman.umar592
Abdulrahman Umar :
♥️♥️♥️
2026-10-15 21:41:15
0
muhammadidris70875
Muhammad Idris :
😂😂😂
2026-10-17 10:03:17
0
To see more videos from user @officialtstv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About