hmmm ko mu Yan yobe State mumukasan abudakefaruwa munada makarantu adauki mlmai Amma basa zuwa
2026-10-17 05:37:28
1
baban annur :
Next
2026-10-19 07:58:47
0
salehadamudotto :
gafara wawa mu yan yobe musamman mu yan fika muna cikin wahala
2026-10-17 16:44:25
2
ysani0182gmail.com :
ya ya baton gashuwa
2026-10-19 09:28:13
0
Idriss Adamu Lewe :
Dan Allah kaji gomna abinda yake fadafa, yaya albashin yan lacal goverment musamman malamem primary da maaikatan lafiya na local government na jiha sun ninkasu yanzuha shekara uku