@aliyustravel: #aliyustravel #umara #kano #abuja #lagos

ALIYU'S TRAVELS & LOGISTICS
ALIYU'S TRAVELS & LOGISTICS
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 05:01:33 GMT
27374
1689
80
124

Music

Download

Comments

dankaka00barrister
Dankaka,,🇬🇧🇨🇳 :
FMK and midansir and brothers
2026-10-19 21:56:12
0
ahmatj36
AHMAD TJ🇳🇬 :
Maryam booth
2026-10-20 00:19:48
0
showthem8
🐺EXCELLENCY 🌚 :
Wlh nayi kwanan 5 aciki
2026-10-20 07:43:55
1
mom.mariya02
Asmaahmad :
nawa last 10 days ramadan
2026-10-18 22:42:31
2
mrsdaurama66
Mrs DAURAMA HIJAB & MORE :
Ai baka fadi kudin kamawar ba wata kila in kama mana da ni da yan comment section 😂
2026-10-17 16:15:41
6
mamman.yahaya.amadu
mamman Yahaya amadu :
Hassan me cppp
2026-10-19 21:39:25
1
dangaske5642
ALHAJI ABU DANGASKE☠️ :
Allah kasa inga Annabi innai halinagari 😳
2026-10-19 21:30:04
4
user6970408000419
jamcy baby :
nawa
2026-10-20 07:43:12
0
oumayeshacollection5
Yar Fulani 🤭🥰 :
Ya Allah, Ya Rahman, Ya Rahim 🤲🏻🥹❤️Ya Allah, ina roƙonKa da sunayenka mafi kyau, Ka azurta ni da ziyartar Madinatul Munawwarah. Ya Allah, Ka kai ni birnin masoyina Annabi Muhammad ﷺ, Ka sa in ziyarci Masallacin Manzon Allah ﷺ da idona, in yi sallah a cikinsa, in kuma ziyarci kabarin Manzon Allah ﷺ cikin aminci da ƙoshin lafiya. Ya Allah, Ka sauƙaƙa mini hanyoyin zuwa Madina, Ka azurta ni da halaliyarka, Ka ba ni ikon zuwa tare da mijina Mukhtar da ’ya’yana. Ya Allah, Ka karɓi addu’ata, Ka sanya wannan fata ta zama gaskiya a rayuwata. 🥹🤲🏻💚 Allahumma-rzuqni ziyaarata Madinati-n-Nabiyyi ﷺ. Ya Allah, Ka azurta ni da ziyartar Madinar Annabinka ﷺ. Ameen Ya Rabbal Alameen. 🤲🏻❤️🕌
2026-10-19 11:50:42
2
bingyal5
BINGYEL 🧸🛍️🎀🫧 :
Bani da wanda zai iya kama nan maganar gaskiya 😂
2026-10-19 13:39:12
1
matarhabibi76
❤️matar Habibi ❤️ :
Allah yasa
2026-10-18 07:52:41
1
haneefulani1
mummy Afrah :
Nawa ne dakin
2026-10-16 06:35:09
1
a.mbornocaps
A.M BORNO CAPS 🇳🇬 :
@Hon ajari
2026-10-20 05:28:50
0
adamumuhammadsudais
Adamu Muhammad sudai :
Nina kama Amman bantaba zuwa makka ba 😳🥰
2026-10-19 23:24:13
0
kamalumuhammad54
Nasidi1717 :
nawa zaa saida duka hotel din
2026-10-19 22:18:45
0
nanaty441
Kumatu :
Nawane duk kwana daya
2026-10-19 22:33:34
0
kc.enterprises
KC ENTERPRISES :
10 last azimi
2026-10-18 06:46:39
1
realfateemah00
REALFATEEMA💓🤫 :
ya hayyu ya qayyumu kasa Muna da rabon zuwa madina 😭wlh wlh inaso nazo madina
2026-10-17 08:07:18
1
billybab2
Bilkisu suleman ❤️❤️ :
yan kasar Nigeria suka kasance a matsayin wadanda suka fi kowa yawan yin ajiyar wuri (reservations) a ranar farko ta kaddamar da shi, amma ba wani mutum daya ba ne ya siyi hotel ba.Har ila yau, hukumar Alhajai ta Kasa (NAHCON) ta sanar da kammala shirye-shiryen masauki na alhazan Nigeria na 2026 a Makkah da Madinah a karkashin jagorancin Farfesa (Abdullahi Saleh Usman) .
2026-10-19 21:22:15
0
faruq550
Faruq :
wallahi Abokina ya kama indai zaka biya na tura maka vedion
2026-10-19 21:08:19
0
queenjamcy54
QUEEN JAMCY LUXURY ❤️ :
Zan Kama Nawa ne
2026-10-19 23:06:21
0
zaramanzo
ZARA KAMSHY🩷🩷🩷 :
Haka kawai kasa naa rai zucia tah ta buga
2026-10-19 21:37:57
0
biewife0
Bie wife ❤️🦋🫀 :
Bari in tambayi AI
2026-10-19 21:15:35
0
ullamau
Auliya Ginger and spices :
Allah yasa wataran nine aciki[Crying]tareda yan uwa musulmai
2026-10-19 22:13:20
0
user4685794498551
Baba Aminu :
nawa ne dakin
2026-10-16 13:44:32
0
To see more videos from user @aliyustravel, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About