@a.j.e.j.e5: A nan yana magana ne akan Muhimmancin Sallah da kuma kiyaye lokutan ta - Yana cewa: Mutum duk da shagulgulan duniya, kada ya manta da Sallah a kan lokaci. Sallah ita ce ginshikin addini, ita ce ta farko da za a tambayi bawa a ranar Alkiyama. Idan Sallah ta gyaru, sauran ayyuka zasu gyaru. Don haka a cikin wa'azin yake jan hankali da cewa mu tsaya mu kiyaye Sallah, mu karantar da 'ya'yanmu Sallah tun suna kanana SALLAH SHINE GINSHIKIN ADDINI - Sheikh Yusuf Guruntum > Allah ya sa mu dace 🙏 #sallah #islamic #arewatiktok #guruntum #fyp

AJEJE•  A.M.V
AJEJE• A.M.V
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 05:27:44 GMT
299
77
3
0

Music

Download

Comments

okacha2275
okacha227 :
🥰🥰
2026-10-16 08:33:21
0
mahamanchapiouass
akade nijer :
[Cœur rouge][Cœur rouge][Cœur rouge][Cœur rouge]
2026-10-16 09:58:58
1
zuhairbalalambu
zuhairbalalambu :
❤️❤️❤️
2026-10-16 08:11:24
1
To see more videos from user @a.j.e.j.e5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About