Allah yataimaki kasar Iran da musulmai masu gaskiya
2026-10-16 05:52:10
20
umariliyaumar 2939 :
I love you too Iran
2026-10-16 13:20:00
0
tiktok.com/@abubakaradam4003 :
saudia sunci amanar muslimai da musulunci
2026-10-16 10:27:25
20
saidumohammed700 :
Thank you so much with these your analysis.
2026-10-16 11:15:15
2
Sulaiman Muhammad sani :
God bless you bro
2026-10-16 08:50:06
2
Nurul Wahyaini نور الوحيبن :
malam Iran itace matsalar middle east
2026-10-16 20:00:48
3
م ابّ السلفي :
oga mega kana Kiran Iran jamhoriyar musulunci duk maganar da zakayi akansu kuma duk yaqin da zasuyi suna cewa jihadi, kuma kasan mutanen qasarmu gani sukeyi ehh yaqin addini ne saboda kana cewa jamhoriyar musulunci amma yanzu yaqin Saudi Arabia kace ba maganar musulunci a ciki
kuma mu dai mun San yaqine na bangare biyu arewacin yamen da kuma kudancin yamen wato shi'a na arewacin yamen Sunnah na kudancin yamen kowa yana so ya kara aqeedarsa Iran tana goyon bayan houthi Saudi tana goyon bayan government ba maganar dadewa ake anan ba oga mega manufa ake magana
2026-10-16 07:24:09
3
faisalaashatu :
nice one
2026-10-16 08:39:01
0
Mahmud Ibrahim :
I believe on you
2026-10-16 09:47:22
1
Jabir Sulaiman :
muna bayan houthis da iran
2026-10-16 10:56:10
7
The representer 📈📉📊 :
Wai banda rainin hankali mutum yace Saudia abinda suke addine
2026-10-16 07:10:23
8
Sani A Aliyu :
Abunda Saudi kayi zalunci ne.
2026-10-16 07:33:43
6
zee glo :
iran yanta addane wllh
2026-10-16 06:49:38
0
Jalaluddeen Sheikh Usman :
wlh méga kafadigasskiya🥰🥰🥰
2026-10-16 07:45:40
3
labaran sani :
Yémen souna birgeni
2026-10-16 09:57:37
1
Dan abacha :
gaskiya ne
2026-10-16 06:41:56
2
YOUSANSIF CONSULTER 💥💯 :
اللّهُمّصَلِّ وَسَلّمْعَلَى نَبِيِّنَا مُحَمّدٍ
2026-10-16 10:36:06
1
Mustapha Emmy :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 masha Allah
2026-10-16 09:33:27
1
Mohammed lisse :
ameen
2026-10-16 09:31:52
1
oumar :
allah sarki
2026-10-16 10:04:04
1
T F S :
Kaji gasskiya
2026-10-16 05:53:07
5
Muhammad samir adamu :
Allah yasaka maka alheri
2026-10-16 05:47:35
4
fahnur mk2 :
Allah ya sakama da alkairi
2026-10-16 06:18:39
3
musa hammadikko yarima :
oga mega muna tare da kai, masu sunkaine ahaka zasu kare
2026-10-16 09:06:58
2
To see more videos from user @hassan.salihu49, please go to the Tikwm
homepage.