@yau_dankama: Bala Bizi Tarauni

Yau Ibrahim Dankama
Yau Ibrahim Dankama
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 06:28:56 GMT
8503
356
29
36

Music

Download

Comments

abdullahi.ibrahim4986
Abdullahi ibrahim Abdullahi :
Da Bala da Adam da Garba Sulaiman, suna disco Tauni.
2026-10-20 09:40:05
4
iron_lady201
iron_lady@20 :
Gaskiya ina kaunar mutanan
2026-10-16 08:29:11
2
fulani122
Gimbiya Khadija Labarina :
Gaskiya kun nishadatar damu a wanchan lokacin wlh
2026-10-20 11:17:15
2
garzali.idris
Garzali Y Idris :
wai ina wakokinsu yake, yakamata ace susamo album din guda biyun dasukai suyi uploaded dinsu a YouTube ko sasamu royalty
2026-10-16 13:27:57
3
zakariillo4
Zakari Illoa2 :
barka yau
2026-11-15 22:16:40
0
nagarta49
nagarta :
don allah number sa
2026-10-16 16:28:48
1
saniahmed5420
saniahmed5420 :
Ai Duk Lokacin da Naji ance Tarauni sai na tuna sunan ku
2026-10-21 06:37:27
1
awwalibrahimibrah1
Awwal Ibrahim :
Allah Sarki lokachin ina primary school jiya ba yau ba. na tuna dawani xamani wlh.
2026-10-16 14:05:55
1
mustapharabiu3349
Mustapha Rabiu :
tabbas
2026-11-10 12:40:29
0
sanusiblac
The black mora :
sanusi sancy computer Gusau kenan, Allah yayi masa cikawa, ya rasu
2026-10-17 21:59:57
1
jamiluminister3
jamiluminister3 :
gaskiya naji dadin wannan hira ta bala bizi Allah yakara lafiya. saura adamu
2026-10-17 20:57:38
1
abubakarnaabba
Abbakar Naabba :
lokacin muna yara nasan wakokin nan sosai akwai zuwa aran kaset
2026-10-23 21:35:29
0
nasfar03
nasfar03 :
Fati fatima tarauni kadai nasani time din ko primary ban shiga ba
2026-10-17 23:56:43
0
mohdkhalidauwal
muhd@mkaا.محمدخال :
ji nake shamsun computer ne yayi wakar nan
2026-10-25 20:33:07
0
sadiqabdullahimuhammad
Sadiq Abdullahi Muhammad :
Allah ya qara lfy
2026-10-16 12:20:04
0
husna_baradee
user7037815047959 :
Muna so Muga Adamu shima
2026-10-16 23:04:02
0
sir.bally2
Sir Bala :
dan Allah a sako mana complete album
2026-10-17 19:43:27
0
a_gwanki
Gwanki :
Sune Da Bala da Adam dama?
2026-10-24 10:40:40
1
mukhtarzareefabdu
Mukhtar Zareef Abdulmuhyi Mukh :
yaki indarai domin haliki rabi....
2026-11-25 22:00:25
0
bangees85
BANGIS :
wlh nasan duk wakokin , mashaAllah
2026-10-16 18:06:18
0
nigerianchild2
Africanchild :
Bala ya tuba fa, karka dawo shi ruwa. 😂😅😂
2026-10-16 21:44:04
0
asad0001234
ASAD :
bakowane yasan wakokin ba, amma haryanzu inadasu wlh
2026-10-19 13:49:20
0
tyshaba100
TY Shaban :
Shekara ashirin da tara kuma? Secondary school fa? Kar kayi mana Bizi fa 😁😁😁
2026-10-19 20:02:23
0
proud_northenerr
Proud northerner :
28 years kana secondary school?
2026-10-27 05:26:16
0
kubra_sarkin_fulani
Kubra Sarkin Fulanin Gombe :
amma ka gama damu ashe ba'ayi fatin ba
2026-11-12 19:23:35
0
To see more videos from user @yau_dankama, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About