Too painful see how a man is molested by his fellow man , ba lefin Komai su Kayi ba fa Kai Nigeria 🥺🥺🥺
2026-11-14 13:10:27
0
AGENT OF PEACE :
innalillahi 😭😭😭 makocina ne
abayan gidan mu yake Malam mujahid Walh mutumin kirki ne ba ruwansa
bawan Allah ne. yakamata ku gane Dan Allah ba irin wadannan bayin Allah ake kamawa ba ..
se kudin ga kama mutanen da basujiba Kuma baduganiba.
Allah yabaku ikon sakarsa.
idan kuma bazan kuyi hakan ba
Allah shi yasan yadda zeyi daku.😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Malam mujahid Allah yakubutar daku albarkacin annabi muhammad S,A,W [Teary eyed][Teary eyed]😭
2026-10-18 07:37:38
66
habeeb :
Allah ina rokonka kakubutar dasu batare da sun Galabaita ba saboda Girma da buwayarka يارب العزة
2026-10-17 06:30:32
51
IBRAHIM SHELA 🦋💯 :
dadin abun iya duniya ne daga an mutu shikenan komai yazo karshe SE Kuma kowa ya girbi abun daya shuka
2026-11-13 22:29:19
8
Babangida Fikira :
Allah ya kubutar dasu mukuma Allah ya kara karemu
2026-10-17 08:29:47
20
Ummu najwah :
ALLAH kamana maganin azzaluman kasarmu ameeen yaza,ayi ace government batasan wannan gunba tsakanin da Allah gashi harda yara haba 😭
2026-10-19 08:11:07
3
hafsatabbas :
Allah ya dawo daku lafia,Saidu😭😭😭 may Allah protect you and bring you back safely.
2026-10-17 14:04:23
5
SAIYYADA NAFISA :
Wlh yai mana maganin ku Dan alfar mar manxan Allah s a w
2026-10-19 13:10:37
0
Gana Bukar :
inalillahi a haka zamuyi rayiwa a Nigeria nan kenan ai ko Uba nan a APC bazan kara zabe ba wlh😳😳😳
2026-10-20 20:55:53
2
Ibraheem Yusup :
Allah muku mafita
2026-10-17 00:25:58
5
Muhammad Zayyan :
Allah yakubutar daku mujahed Allah yakawomuku mafita
2026-10-18 00:29:33
3
Bashar fwg :
Allah yayimuku mafita
2026-10-17 04:51:22
4
shukhr :
Allah ya kubutar daku cikin aminchi
2026-10-17 12:10:12
2
saleh_Ahmed PKM :
Allah sarki kaduba dai kaman baza ayi hisabi ba
2026-10-17 04:49:55
4
bashir :
Allah ya shiga lamarinku
2026-10-17 01:02:19
3
FUNTUA-CENTRAL🇳🇬🇬🇭🇳🇪🇧🇯 :
Allah yakubutar daku Allah yai mana katanga da fulani
2026-10-17 11:17:32
3
JESSYBLINKS :
ba muryan Yara Nike ji ba
2026-10-17 02:14:29
2
C.E.O ASHLEEM SABAYA POWDER 📍 :
Wayyo Allah wlh yabani tautsayi
2026-10-16 23:46:38
5
user6177806139575 :
allah wa daidaku
allah ya kubu tarda su
2026-10-16 22:55:19
3
AdenikeOlavogue :
Subhanallah 😭😭Saida Abubakar ubangiji Allah ya nuna muku ikon sa Dan darajan Anabi Muhammad 🙏🏻🙏🏻
2026-10-17 17:01:08
2
aleymusty :
Allah yakubutar dasu
2026-10-17 14:31:33
1
Muhammad Habibu chielap :
oh oh Nigeria
2026-10-18 01:50:59
1
bashar dammakka :
Allah sarki saidu Allah yatsareku ya fiddaka a ahannunsu
2026-10-17 14:28:40
1
Aysha :
Allah ubangiji y kubutar daku
2026-10-17 11:59:53
3
Halifa Dan Roni bichi :
ya Allah yakubu tar dakai Yaya mujeed Allah Dan isarka Dan matsayinka Allah ka Karbi manashi
2026-10-17 15:19:17
2
To see more videos from user @aninusani951, please go to the Tikwm
homepage.