@trtafrikaha: Wata sanarwa da kwamitin yaƙin neman zaɓen Shugaba Bola Tinubu ya fitar ranar Alhamis, ya ce shugaban ƙasar zai je jihohi 12 ne daga cikin jihohin Nijeriya 36 da Abuja domin yaƙin neman zaɓe. Da ma dai Shugaba Tinubu ya bayyana cewa zai zauna a Abuja domin gudanar da ayyukan ci-gaban ƙasa saboda "Nijeriya tana buƙatar ƙarin kulawa a yanzu fiye da a kowane lokaci a baya." Sai dai ya ce "zan ware lokaci da zan yi magana kai-tsaye da 'yan Nijeriya" yayin da kwamitin yaƙin neman zaɓensa zai jagoranci kamfe a jihohi da ƙananan hukumomi.

TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 07:50:41 GMT
115991
3747
205
97

Music

Download

Comments

youngdoler
Muktar :
So he's not going to katsina sokoto kebbi zamfara 😏😏
2026-10-16 10:47:29
29
greenarchitect7
Abdulsalam Sani Abdulsalam :
advisory tell him that to exclude Sokoto state
2026-10-16 13:57:27
2
sidis.boy
sidis boy :
so how do you feel after saying this 🤔
2026-10-16 14:09:32
0
haleemxy12
haleemxy :
Dan Allah ace masa basai yazo kano ba bamayi 🙏😭
2026-10-16 10:31:22
19
tafawa_balewa_history
SIR-ABUBAK_ARTAFAWA_BALEWA :
hhmm you're not serious sir what about zamfara 🥺
2026-10-16 13:55:43
0
mr.weapon.com
mr.weapon :
He dey fear katsina 😏
2026-10-16 11:11:05
0
s.liyafa5
S Liyafa :
No mention NASARAWA STATE OGA, Nasarawa state is for ATIKU By God willing INN SHAA ALLAH. Never him put hope for Nasarawa.
2026-10-16 14:41:02
0
dammafara001
yusufameen :
welcome to zamfara tinubu welcome
2026-10-16 16:33:26
0
manlike_justice
manlike-justice :
Allah yasa a sace shi
2026-10-16 19:32:04
3
user7ibm
IBB7 :
meku ka fahimta Game da wannan Tsarin nasa Afadamuku ko abarku Aduhu kawai?
2026-10-16 11:44:06
3
adc.media.news
Best Of Arewa :
What about Katsina kebbi zamfara
2026-10-16 13:26:27
3
auwalusani1206
AD sani 1 🇳🇬🇳🇪 :
ALLAH sarki maniyyatan jahar katsina bazamu samu damar jifar shedanba ALLAH kabamu ladar niyyah
2026-10-16 10:41:18
4
jamilusolar
JAMEELU UMAR ☪️🕋✔️ :
jiya nayi mafarki tinubu ya mutu🥹
2026-10-16 11:09:41
5
phonesseller3
phones Seller :
Allah karka bashi sa'a Allah ka ruguza tafiyar
2026-10-16 10:40:47
10
badawee55
patience1313@ :
zamfara Katsina fa😂
2026-10-16 08:46:20
3
abdulkareemmusa922
ABDUL-IHMAZ :
Ina matasan kaduna nan mu suke allah ya baku sa,a idan yaxo
2026-10-16 17:36:46
1
habibi.sany
Habibi Sany :
😭😭 Allah sarki Babu Zamfara babu Katsina babu Maiduguri babu kebbi babu Niger state kuma wai ahaka Dan Arewa zaisake za6arsa akaro na 2😭😭
2026-10-16 11:01:53
1
mustaphaisahmuhd1
MUSTAPHA ISAH MUHD :
Ina Katsina, zamfara, sokoto, da kebbi
2026-10-16 13:34:50
1
useralhassan426
userAlhassan426 :
menene Zai Hana shi zuwa Jahar Nasarawa State?
2026-10-16 14:23:00
0
sir_maiyara_fako
šiïř Mâïýâŕã_Fäķö :
thoo zamfara state fa inda DG campaign din shi yake hmmmm apc knan
2026-10-16 13:41:17
0
abbagman0
Abba g Man :
Allah muna rokonka Allah kasa yayi karo da Bello turji ahanya
2026-10-16 10:54:42
0
dariya3330
Dariya :
allah karyabawa tinimbu natsara mumuna fatakar yasamu allah allah allah
2026-10-16 11:34:37
1
mangwal4
Muhammad :
mutanan zamfara kogane cewa gwamnati bataku take ba daku rayu da karku rayu baabin da yadameta inzaku gane ku gane wlh
2026-10-16 12:47:17
1
zaynbibih
zeebeb :
ya ba zai Je zamfara ba???
2026-10-16 10:15:47
1
hanayee2
Shalele :
Allah ya isa Banda adamawa kam Insha Allah
2026-10-16 10:58:54
1
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About