kalmar so daga bakin mace bata kasan cewa ƙarya sabo da fitar kalmar so daga bakin mace abu ne mai matuƙar wahala idan mace ta furta kalmar tana son ka wlh dagaske take
mu mukan furta kalmar so tamkar abu mai arha ba tare da sanin darajar wannan kalmar ba
kalmar so ta ƙunshi abubuwa da dama Kamar haka
yarda
daraja
sadaukarwa
da dai sauransu su mata sukan mallaka mana imanin su baki ɗaya domin sun yarda damu yawancin wasu a cikin mu maza muna amfani da wannan damar don tilasta su su aikata abunda baya cikin ra,ayin su
ALLAH KA HAƊA MU DA MASU ƘAUNAR MU DA GASKIYA 🥰🥰🥰
2026-10-16 10:28:22
3
To see more videos from user @noohusaleesu8, please go to the Tikwm
homepage.