@arewa24: Duk girman gida in ba kwanciya hankali ba gida bane!🥹 Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand, sannan ku danna mana subscribe a Youtube domin ku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
AREWA24
Region: NG
Saturday 17 October 2026 13:00:00 GMT
Music
Download
Comments
Hauwarh Shareef :
Wlh fim dinnan duniya na 🥺🥺🥺
2026-10-17 13:27:30
6
Jasmine🌸🌸🌸 :
Wlh hakane
2026-10-17 22:11:27
0
kilishi hub gombe :
Wanan haka yaki
2026-10-17 15:53:20
1
veiled_woman.co :
ina saida abaya
2026-10-17 15:35:35
1
Sh :
wlh
2026-10-17 13:54:15
1
Uza’s Cakes and More :
Azo asai cakes mutanan arziki🥰
2026-10-17 18:22:39
0
ᥫ᭡ 𝓡𝓲𝔂𝓪 ❤️🎀🐍 :
Wlh tawsayi take bani sosai ohhh ji riya koh ya za’a kare tsakannin badariyya da malan mai gadin digan gonar su dan duk ya sayar da kaji 😂😂
2026-10-17 13:31:34
1
CHEF HAUWA NURR :
Damuwa tah a siya samosa🤧
2026-10-17 18:14:36
1
MRS AB💍💘 :
Anya ba film naki na farko ba kuwa
2026-10-17 13:59:21
1
maryam khairu :
.
2026-10-17 13:24:02
1
Big—gaye :
🥰🥰🥰
2026-10-17 13:26:21
1
Mohamed :
🥰🥰🥰
2026-10-17 13:28:36
1
mdthorfh❤️ :
😁😁😁
2026-10-17 15:39:43
0
Ahama Sallah 🇳🇪🇳🇪 :
🥰🥰🥰
2026-10-18 00:04:52
0
baiwar Allah :
ubangiji kasan inason kasuwanci Amma banida hali kahadani da masoyin annabi yabani jari 🥺
2026-10-17 15:45:54
1
To see more videos from user @arewa24, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.