@avdoolmaje: Yadda Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda,tare da Uwar gidan shi Hajiya Zulaihat Dikko Radda, tawagar matan gwamnonin arewa maso yamma, suka tarbi uwar gidan shugaban ƙasa Hajiya Nana Kashim, a filin tashi da saukar jiragen sama na Umaru Musa Yar'adua, inda ta ziyarci jihar Katsina domin ƙaddamar da tallafin abinci ga mabuƙata ƙarƙashin shirin Renewed Hope Social Investment Programme.

Malam Abdul Maje
Malam Abdul Maje
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 11:13:03 GMT
6233
617
5
7

Music

Download

Comments

aguyson21
Aguyson22 :
shugaban barayin jahar katsina
2026-10-16 14:42:52
0
alhajinazifi001
Nazifi Abdullahi :
f111 insh allah
2026-10-16 12:46:52
0
aliyu.abdulhamid33
Ali boy :
1
2026-10-16 12:18:11
0
zubairu9617
Azma Best collection's kyafau :
falle Biyu ce in Allah yayarda kantsina takace malam Dikko Umar radda
2026-10-16 11:30:39
0
ghaddafidare1
gaddafi6020 :
🥰🥰🥰
2026-10-16 14:29:37
0
To see more videos from user @avdoolmaje, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About