@jbchausa: Ina roƙon ’yan siyasa, don Allah, su daina maganar mahaifinmu tun da ya rasu. Idan wani daga cikin danginmu ya yi muku ba daidai ba, ku mayar da martani a kansa shi kaɗai. — Sa’idu Isma’il Musawa
JBC Hausa
Region: NG
Friday 16 October 2026 11:33:48 GMT
Music
Download
Comments
Mr sadeQ :
waye wannan
2026-10-16 19:23:00
1
Muhammad Ibrahim Bello :
Ni Wallahi ya bani tausayi ma.
2026-10-17 10:52:36
0
Kabir Ibrahim Ntc :
Wannan gaskiya ne Abokina kananan daman
2026-10-16 16:48:43
1
umar sani mashi :
Allah yajikanshi da rahama.
2026-10-17 08:11:10
0
Babanmaryam88 :
Allah yajikansa da Rahama
2026-10-16 13:25:14
0
MAIDAURA.6580 :
ubangiji Allah yayi masa rahama
2026-10-16 13:07:32
0
Aminu Salisu :
🥰🥰🥰
2026-10-16 21:59:46
0
. :
🥰🥰🥰
2026-10-17 02:04:25
0
To see more videos from user @jbchausa, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.