Nifa Duk zalincin azzalimi idan natuna allah sainaji Raina yayi sanyi domin duk zalincin azzalimi allah yana jiransa kamar kiftawar ido zai bar duniya kamar bezoba
2026-10-16 13:42:27
29
AL'AMEEN ABU MUHAMMAD ABK :
kuyi haquri
2026-10-16 13:47:12
0
TASIU. SANI :
kuyi hakur
2026-10-16 13:32:31
0
Imiranatu Labaran :
Kuyi hakuri [Crying][Crying][Crying][Crying]
2026-10-16 13:14:50
0
Abdoul💞💞L.B.R jega 💥👌 :
dan allah kar aqone💯👍💯👍💯👍💯👍💯👍💯👍💯ayi haquri
2026-10-16 13:14:17
0
usamaabdullahi wmkk :
dan Allah wane gari ne
2026-10-16 14:50:30
1
KATANTU2 :
Babu motar wani mai Hali a gurin duk motocin talakawa ne masu Neman abinci, Amma akwai Allah😭😭
2026-10-16 14:10:24
13
umar A.I :
laifin wani baya shafar wani 😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-16 13:53:18
6
Zaharaddeen Umar🌏 :
Don Allah Ina Mutanan Cikin Motocin?
2026-10-16 14:18:36
2
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Allah yasa kowa yayi munmunan karshe 😒 🤲
2026-10-16 14:58:33
1
ALHAJI ABU DANGASKE☠️ :
Allah kasa inga Annabi innai halinagari
2026-10-16 14:30:47
5
Usman ibrashim :
badamuwa akwai allah
2026-10-16 15:12:30
1
Ahmad and Miemerh :
Allah sarki daman duk wani zalinci akan talaka yake qarewa Allah yayi mana maganinku
2026-10-16 14:51:19
1
SAYYADA KHADIJA 📿✈️ :
Allah sarki bandirawu ta wule to andi Allah usaine ta yardu a wula di
2026-10-16 13:04:34
4
auwalu Muhammed :
don Allah kuyi hakuri kar ku konasu don annabi Muhammdu s a w
2026-10-16 14:39:37
1
Safiyanu_S_dole :
Da inadamuwa Amma yanzu nadaina damuwa saboda idan natuna da mutuwa sai naga she Kara dari idan kayi aduniyarnan bazaka iya aikin komaiba idan jikinka baya da kyau sai an tayar sai ankwantar bazaka Kai sheKara dari da hamsinba aduniya lahira I tace matabbata idan awutane kanaciki bazakafiba bazaka mutuba idan a aljannane kanaciki bazakafitaba har abada babu mutuwa alahira alasa mudace Amin
2026-10-16 14:16:56
1
SARAUTA OO1✌️✌️ :
Dan Allah kuyihakuri da Allah 🙏🙏
2026-10-16 13:55:16
1
Abdulrashid idiris :
Kuyi hakuri wa annam natalakawane kuyihakuri
2026-10-16 13:44:48
1
Boginga ibrahim :
tunda fur'auna ma yayi mulki yawuse kowa seiyi yawuse inchallah Allah ya issa
2026-10-16 14:30:11
1
ummu muhseen :
Dan Allah kuyi hakuri wasu ba nasubane abinci suke nema
2026-10-16 13:15:05
1
ABDUL ROLLYMAX LAGOS⛴ :
2026-10-16 14:06:28
1
SALIHU ABDULMUMINU :
wlh zaku hadu da Allah kuma zaku Gane cewa tabbas shine daya kuma zaku hadu dashi
2026-10-16 13:34:09
0
~just a nml slave of allah ☝️ :
slm gade muyal use I barka fulaku
2026-10-16 16:45:28
0
To see more videos from user @danhausamhausa, please go to the Tikwm
homepage.