@maryamaskitchen: Happy world food day my TikTok family🥰ku kalli video din ku bani amsa a comment section Dan Allah🥰

Maryaaamah
Maryaaamah
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 12:37:15 GMT
136500
12677
322
430

Music

Download

Comments

mommyg78
mommy girl :
invite me
2026-10-16 12:56:42
0
hibbatullah.world
HIBBATULLAH WORLD OF SCENTS :
sedakee ministern sharholiya
2026-10-16 20:41:03
0
officiallyhusner
Husner Textile and more😊 :
Kowanne recipes naki special to us gaskiya minister keep it up 👍 repost dole 🥰
2026-10-16 18:45:22
1
fnagareehijabsandmore
fnagareehijabsandmore :
Recipes dinki babu adadi wanda na gwada Duk Wanda nayi saina miki addua Allah ya Kara basira 🙏🙏🙏
2026-10-16 12:53:55
80
mazempire.ng
MAZ EMPIRE.NG ⫷⭕❥⫸ :
Kayan kitchen available 🥰
2026-10-16 15:07:25
2
minert01
Ammie ✨💜 :
Muna Dai saving nasu kila Idan munyi aure muyi 😕
2026-10-16 12:54:22
55
khairatsuleiman71
khaeratyy :
jamaa maryama can cook🥹😂Allah ya kara basirah sister ga plate dina
2026-10-16 16:12:41
1
chef_hauwanurr1
CHEF HAUWA NURR :
Nii damuwa tah a siya samosa🥺😩
2026-10-16 13:57:25
24
aesha_sk
Aesha :
Kubewa bushasshen ki duniya neh wallahi.. Allah ya saka miki da alkhairi
2026-10-16 19:18:05
1
yarshuwa
Yar’shuwa :
minister ina zaki kai mai dan Allah?😳
2026-10-16 17:55:10
2
jidderh9460
jidderh😜🥳🤥💞 :
Na taba gwada alalen gwangwani Kuma yayi Dadi so Sai , Sai Kuma wata miyar Kuka me dargajajjen Nama Sai drinks Na shinkafar tuwo Kuma sunyi Dadi Duk Da wasu kayan abun Baya damuwa
2026-10-16 19:55:58
1
queennafeesat7
Queen Nafeesat 👑 :
Dan allah menene wannan
2026-10-16 15:04:07
2
aymernarh2
Aymernarh🫧💕 :
Banga mai samosa bah😂
2026-10-16 14:24:16
1
zainab.mousa87
Zainab Mousa :
Maganar gaskiya maryama yannan abincin yashiga rainah Amman wllh nayafi maki🥺
2026-10-16 16:25:07
1
ayshatourlofa004
Ayshatoulofa004 :
Ai Recipes dinki kam muna gwadawa ba’adadi, Allah kadai zai iya Biyanki🙏🏻
2026-10-16 15:02:30
1
juwairiyyahmoh
Juwayriyyahmoh :
niii damuwata asiya atamfa da hijabs 🥺
2026-10-16 16:20:20
2
user83486821023133
safiya ibrahim :
me samosa ta iso😂😂😂
2026-10-16 14:11:22
0
officiallyhusner
Husner Textile and more😊 :
Oh maryama can cook 👩‍🍳🤩muma dai da semo din nan minister 😊🫢
2026-10-16 18:43:37
1
fatima.llyasu.ayub
FATIMA lLYASU AYUBA :
Masha Allah wallahi muna Jin dadi sosai🥰👍👌
2026-10-16 13:46:23
2
user49356622108831
user49356622108831 :
nekuma miyan dankali gaskiya taye dadi sosai in naye kullom sai natinaki
2026-10-16 17:42:02
3
cookies_by_fbi
Cookies|Cakes|Candies in Maid :
maryama tukunyar nake kallo
2026-10-16 16:49:59
1
kwailace8
Kwaila ce :
zatayi dadi da shinkafa 😋😋😋😋😋😋
2026-10-16 16:24:45
4
12saratu2
kitchen and more :
Masha mungwada da dama Allah ya Kara basira🙏
2026-10-16 13:07:02
2
user87211726saly
PRINCESS SALMA🥰 :
wlh ban taba gwadawa ba
2026-10-16 13:32:08
2
user7113441826353
𝐇𝐮𝐬𝐬𝐞𝐢𝐧𝐚 :
𝐤𝐢𝐧𝐚𝐲𝐢 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐠𝐰𝐚𝐝𝐚𝐰𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐦𝐮𝐧𝐚𝐧 𝐣𝐢𝐧 𝐝𝐚𝐝𝐢 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐤𝐚𝐫𝐚 𝐛𝐚𝐬𝐬𝐢𝐫𝐚
2026-10-16 13:05:28
2
To see more videos from user @maryamaskitchen, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About