@na_annabi_abu_fatiha: #tijjaniya #arewa__tiktok #viralvideo #viral #onthisday

@Na Annabi Abu Fatiha
@Na Annabi Abu Fatiha
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 13:25:57 GMT
335321
14969
263
866

Music

Download

Comments

umarzanwa173
Umar Zanwa :
gaskiya in Allah ya kaimu Aljanna sai nasaka an ginamin irin wanna gidan
2026-10-16 18:22:24
69
aboudanbedichafe
aboubacar danbedee :
irinshi zanyi saboda maganin barayi
2026-10-19 23:40:34
6
attahirumusa40
Tahir hero :
Ni wlh wanan bai min kyau ba saboda wlh in nadawo agajiye sai in bachi a hanya
2026-10-17 11:40:24
17
gidan.gulma
Mutuniyar kirkice yar albarka :
A I nefa
2026-10-16 17:54:12
8
ummukhairatcollection0
ummukhairatcollection :
kuma hakkan bazai hanashi mutuwa ba ba
2026-10-18 10:01:22
3
a.sadeeq30
하은 :
ko map na gidan nan aka ba mutum wata rana sai ya bata
2026-10-16 23:12:19
5
hussainihassan22
alhaji hussaini :
to wai ta ina zai fito
2026-10-16 16:14:11
5
sadeeqflyb01
Fly 4b Dex Trader :
gaskiya gidan nan duniya ce wlhi
2026-10-17 14:51:26
2
suwaga...b.o.y
SUWAGA. B.Y.O :
Nasan Gidan A Kano yake
2026-10-22 14:20:11
0
lawalhamisu5610
Lawal Hamisu :
Tofa duk ranarda kamutu saidai mu yayyafawa gidan ruwa muce Allah ya jiqanka
2026-10-17 15:20:23
4
user3683610340777
mamannana :
hakakuma behana mala ika daukanraiba
2026-10-17 21:37:57
3
madufaimpossible
Abba impossible :
Amma dai in an shiga bana sai badi afito ko😅
2026-10-19 22:22:05
4
zayyanuayuba683
Zayyanu Ayuba :
idan bashi da lafiya kafin yafito yasiga uku
2026-10-24 05:08:45
2
zaiyan.muhammad3
Zaiyan Muhammad :
du wanda ya shiga to ya bata
2026-10-16 22:18:01
2
user1265906299137amin
Al amin :
najidadi bainunamuku indanake kwanceba
2026-10-17 06:05:23
2
yaya.mai.gari4
yaya Mai gari :
kafin kafito naci second semester
2026-10-17 10:46:19
1
najaatuusman28
ummu Affan&jawad collection :
dan Allah kutaimakamin kusai Abaya
2026-10-16 21:16:51
3
zayyanamuhammad8
Zayyana Muhammad :
wannan Gidan A I ne
2026-10-16 23:47:28
1
abu__sadee.q
abu :
wlh ko mai wannan gida watarana sai ya ɓace aciki
2026-10-16 22:40:28
5
ktm9021
k,t,m :
irodaya da gidan kakana iswee
2026-11-01 12:01:21
1
zarateey350
zarateey :
damuwata ase likafani
2026-10-16 22:38:24
1
user537488770811ma
user537488770811maryam ladan :
zaka mutu arasa a ina ka mutu a wanne daki kake
2026-10-19 09:17:55
1
user9596658635311
ummushafeeq :
wannan gidan inna shiga Bazan Iya fitaba
2026-10-22 12:44:26
1
sai_salati
💫Sai-Salati💫 :
wannan fah Ai ne😂
2026-10-20 07:49:56
1
tarmimuhammad0
Muhammad :
zansaya nawa
2026-10-16 16:50:33
1
To see more videos from user @na_annabi_abu_fatiha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About