@hannanprimetv: 🔴 DA DUMI-DUMI: KOFAR JIRGI MAI ZAMAN KANSA TA CIRE A SARAR SAMA, YAYI SAUKAR GAUGAAWA A ABUJA Wani jirgin sama mai zaman kansa (Private Jet) ya gamu da mummunan hatsari bayan kofarsa ta cire yana a tsakiyar sararin sama. Rahotanni sun bayyana cewa jirgin ya tilasta yin saukar gaggawa (Emergency Landing) a filin jirgin sama na Abuja, bayan kofar ta balle. Yanzu haka jami'ai na cigaba da bincike don gano musabbabin faruwar lamarin. Babu rahoton rasa rai a halin yanzu. Allah ya tsare mu daga afkuwar irin wannan hatsari! Me kuke tunani game da yawan samun matsala a jiragen sama a kwanan nan? 👇 Ku bayyana ra'ayinku a kasan comment #HannanPrimeTV #Labarai #JirginSama #Abuja #PrivateJet