Incha allah Kamar yanda Yan Niger Suka Dena Zuwa Nigeria Neman Kudi Incha Allah wata Rana In Niger Zasu Dena Zuwa Libye Incha Allah. 🤲🤲🤲
2026-10-16 16:53:04
36
Autan Madrid backup :
ni shaida ne Dan an siyar dani wallahi na zauna a,berilganam wllh tallahi kuma saida nabiya kudi aka fita dani dan Allah mu duk da nasan cewa mutun baya iya chanza kadarar sa Allah ya tsaremu🙏🙏