@arewa24: Haka Hajiya take da zafin hannu? 😮 Shirin So Sanadi zango na 3 kashi na 11 yananan akan manhajar AREWA24 On Demand da kuma tashar mu ta YouTube. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #SOSANADI