@ibrahimkuriga1media: ALHAMDULILLAH! Muna miƙa saƙon godiya ga Mai Girma Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, bisa kuɓutar da Malam Ahmad Zakka, matarsa Fatima da jaririyarsu. Haka kuma, muna godiya ga jami’an tsaron Jihar Kaduna bisa jajircewarsu. Allah Ya saka da alheri, Ya ƙara tabbatar da zaman lafiya da tsaro a Jihar Kaduna. Amin. #highlight #everyone #highlightseveryone #nigeriantiktok🇳🇬

ibrahimkuriga(DG media)
ibrahimkuriga(DG media)
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 17:01:16 GMT
6263
374
18
15

Music

Download

Comments

abberh102
bn maryam :
dubeka kamar mae hankali koh kunya bakaji kazo sae qarya kakeyiwa mutane. toh ai dakacika qaryarka kawai kace uba sani yabiya kuɗin fansan sae mutabbatar da kazo siyasa ne Uba sani must go insha Allah
2026-10-16 18:49:04
3
user2921668368614
Nana Aisha :
Alhamdlh
2026-10-17 22:25:59
1
tarauni.001
tarauni 001 :
To ina jamilar?Ankarbota?
2026-10-19 18:33:26
0
sarkin_dabbobi
Yusuf me Shanu Da Rago :
Oga Amma fa Anche Kudi Aka Biya
2026-10-16 18:17:56
1
sadisusabiu2
sadisusabiu2 :
indagaskene inasauranto
2026-10-18 08:09:10
0
muhammadjamilzubai
@[email protected] :
bamayi uba sani mos go
2026-10-17 09:19:43
0
official_mohammed_mec
Mohammed usman :
2026-10-17 10:50:07
0
kandesh04
kandesh04 :
Alhamdulillah
2026-10-20 11:29:45
1
abdulxdoow
Abdullahi Hussaini :
karyane wlh
2026-10-16 17:18:02
0
alhajijibrinkd2
Jibrin kd :
f1
2026-10-17 05:45:49
0
ruka.o5
autan yaro 💯💘💯🇳🇪 :
masha allah🥰
2026-10-16 18:08:26
0
ahmadidrees329
Y@ro 💯 :
F 1 🙅🙅🙅🙅
2026-10-16 20:43:08
0
user2576139218578
princess mufeedat :
Masha Allah
2026-10-16 17:59:11
0
1234567mariya3
mercy baby :
bakafadadaidaiba badataimakunsaba dataimakun Allah dataimakunmutane kasan adu a tafikomai adu ace tafutidasu
2026-10-17 11:43:43
0
mj12rukadawa
Rukadawa :
F9 flat muna tambay da zagi mutum yaya ajahar kaduna da kagane ana a aiki yaki akayi aka amso shi ko kudin fansa aka biya
2026-10-16 23:55:37
0
murtalaahmad857
master howo :
souran bayin allah fah
2026-10-19 12:23:50
0
hasken.fada65
Hasken Fada :
🥰🥰
2026-10-16 23:18:19
0
saarmatankd
Sa’adat Ahmed 😍 :
🥰🥰🥰
2026-10-16 23:57:37
0
jaeela0
Jaeela :
😭😭😭😭🥰🥰🥰
2026-10-16 20:08:08
0
abubakarzakari83
abubakarzakari179 :
👍👍👍
2026-10-19 15:33:14
0
To see more videos from user @ibrahimkuriga1media, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About