@muhammad_sunnah_a: #onthisday #muhammadsunnahaljosawy #creatorsearchinsights #viral

MUHAMMAD-SUNNAH-ALJOSAWY-NOW
MUHAMMAD-SUNNAH-ALJOSAWY-NOW
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 17:28:33 GMT
93697
6041
448
361

Music

Download

Comments

hajiyabinta235
hajiya Fatima 234💕🇸🇦🇳🇬💕 :
Ameen ya rabbl 🤲🤲🤣🤣
2026-10-16 23:10:55
0
usman.safo5
Usman safo :
my hand ✋✋✋✋ no day ooo I just day pass
2026-10-16 23:05:22
0
muslimah_a0
Muslimah.🧕 :
Sunansa Muhammad bn Ja‘afar Al-Hudhali Al-Basri(Ghundar) Ba sahabi bane ba amma masanin Hadith ne da yazo bayan sahabbai,Shi Ghundar dalibin Shu‘bah bn Al-Hajjaj ne.Kuma Ghundar ya rasu a shekara ta 193 bayan hijira
2026-10-16 18:51:13
51
halliru.ibrahim07
Halliru Ibrahim :
families issue dara taci gida
2026-10-16 19:19:48
9
mubarakismailmusa
Mimous boii :
Family issues
2026-10-16 19:44:20
0
shabalee1900
shabalee :
I can't stop laughing 🤣🤣 haddasana gun during
2026-10-16 21:31:45
1
gutimallam
GUTIMALLAM :
Guruntum fa yakeso yace
2026-10-16 19:56:51
10
imamulbukharibnyushau
𝐀𝐛𝐮 𝐀𝐛𝐝𝐢𝐥𝐥𝐚𝐡📖 :
Malan muhammad shifa gundar ba sahabi bane malamin hadisine kuma gundar laqabinshi ne cikakken isnadin shine حَدَثَنَا غُنْدَرٌ عَنْشُعْبَةَعَنْعَبْدِ الْخَالِقِ عَنْحَمَادٍ...
2026-10-16 18:42:42
9
ahmadcriminologist
Ahmad Mai :
A gaskiya kanada babbar matsala kacika yawan challenges na mutane kana yawan cin mutuncin bayin Allah ynx kai haka aka koyama a sunnar kai ynx hakan me kakeso ka isar a wnn video burin ka, ka nunawa mutane Bai iyaba shikenan ko burinka ya cika saboda hassada ko wani Abu dayake ranka wallahi ka dena burgeni gsk
2026-10-16 20:15:45
5
battijjane
Ahmad Kabir Battijjane :
Family issue😁
2026-10-16 22:54:42
1
ahamedadam63
❝𝗔𝗵𝗮𝗺𝗲𝗱 🅐︎🅓︎🅐︎🅜︎❞ :
haddasana Guruntum yake Nufi [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-16 21:02:32
1
muhammad.adam5968
Muhammad Adam :
ai kaga da jawahirul ma,Ani yake karantarwa da bazaka fadi haka ba kace yakoma gaban malamai sukarantar dashi Kuma bazai Dena ba anayi munajin Dadi
2026-10-16 19:31:54
4
ahmathmanye
AHMETH GIWA 🐘 :
Malan kajekayi karatu الإمام غندر هو أبو عبد الله محمد بن جعفر الهذلي البصري (مولاهم)، وهو أحد كبار الحفاظ والمحدثين الثقات من تابعي التابعين.
2026-10-16 21:39:47
6
zeinadinesouleyma
الأشعري عقيدة المالكي فقها :
2026-10-16 19:00:03
5
abu.zulaihat21
Abu zulaihat :
family issues
2026-10-16 18:33:08
9
attauhid1
Auwalan :
jamilu ya fika anfani acikin al'umma yanzu
2026-10-16 21:15:31
2
198538binusman
binusman198538 :
yamantane gurumtum yakeso yace
2026-10-16 22:28:07
1
officialabdulsalam2
Abdul prime 🦅⚖️ :
الإمام غندر هو أبو عبد الله محمد بن جعفر الهذلي البصري (مولاهم)، وهو أحد كبار الحفاظ والمحدثين الثقات من تابعي التابعين.
2026-10-16 20:19:01
3
user9590881282047
ihman :
ya kamata muna bincike kafin mu yanke hukunci shine adalci gaskiya Allah ya mana gafara bakidaya 🤲
2026-10-16 22:32:54
0
jininhausa1
kamilu mara :
Gurumtun yakeso yace
2026-10-16 19:27:09
2
ladanaladan2
ladanabubakarlada :
aladu buyu namagana
2026-10-16 20:50:27
0
samailamoussaha27
HAROUNA SAMAILA :
Na bincika, kuma akwai wani malamin hadisi mai lakabin Ghundar (غُنْدَر), wanda cikakken sunansa shi ne Muḥammad bn Ja‘far al-Hudhali al-Baṣri (محمد بن جعفر الهذلي البصري). An haife shi kusan shekara ta 110 bayan Hijira, kuma ya rasu a shekara ta 193H. Malaman hadisi sun bayyana shi a matsayin amintaccen mai riwaya.
2026-10-16 21:21:29
2
mahammedibrahim66
M’H’DIbrahim💙❤️🇳🇪🇳🇪 :
Nidai sunan gundar nissani
2026-10-16 18:30:37
3
gaddafiumar115
Gaddafi Umar :
Al" Musannaf DEY BabU Fashii Insha ALLAH 🫡 Malam JamilU UBAN GIJII ALLAH Yah Tsare Mana Kaiii Daga Sharrin MasU Sharri 🙏🤲
2026-10-16 19:45:40
3
abubakarbashir5167
•꧁DanBashir001꧂ :
Imam Ghandar (الإمام غندر) shi ne Abu Abdullahi Muhammad ɗan Ja’afar Al-Hudhali Al-Basri (wanda aka sani da Mawlahum). Ya kasance ɗaya daga cikin manyan mahaddatan Hadisi kuma amintattun malaman Hadisi, daga cikin malaman zamanin Tabi’ut Tabi’in wato waɗanda suka zo bayan Tabi’ai
2026-10-16 21:41:37
2
To see more videos from user @muhammad_sunnah_a, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About