Banganeba tayaya zai Lalatamana yaranbu kimin bayani dan allah nagane saboda inada yara mata har guda husu 4
2026-10-16 21:44:08
3
Zik Zik :
banganeba wlh
2026-10-16 23:48:13
2
YMS. gafaka cika aiki :
bangane ba
2026-10-16 20:53:40
3
Abban Amatullahi2060 :
gaskiya ne
2026-10-16 18:38:10
2
sarkin dillalai :
gaskiyane mungane
2026-10-16 19:42:00
2
Musa S :
maganar ki gaskiya ne wlh, Allah ka shiryamu tare da iyalanmu
2026-10-17 05:07:03
1
jiddah :
banganeba
2026-10-17 16:09:29
0
halima muhd :
gaskiya Abinda kika fada haka ne fa danni sai yau n fahimci haka wllh nayi xaton Nika dai nake ganina h'k
2026-10-17 14:50:00
0
abu Ibrahim SUNNAH SAK :
allah ya biya ki ma sha allahu kiyi tunani wannan gaskiya ne
2026-10-17 14:55:54
0
Muhammad Sani :
3
2026-10-17 00:28:32
1
userAminu Abdullahi ladan Argu :
wlh mudai mun gane, kuma bantaba fahimtar hakanba Sai da kikayi bayani thanks sis
2026-10-17 13:42:54
0
Aminu Singa :
wlh banganeba
2026-10-17 03:07:31
1
goni m.tar :
Nima banganeb plc
2026-10-17 09:23:57
0
kabiru lawal :
gaskiya ne
2026-10-17 07:27:34
1
Musa S :
wallahi kafin ke akwai wacce tayi magana exactly akan wannan abin, Muna godiya da shawara
2026-10-17 05:09:00
1
ybb_clothing :
tugtnhbn
2026-10-17 00:05:18
1
S,man :
Gaskiya wannan abun da kuka baiyana kuncutar da wanda basusanshiba wallahi da kunyi shiruma yafi alkairi
2026-10-17 07:20:22
1
sulaiman kano :
kina bude wa wasu kofa wlh
2026-10-17 10:53:06
1
sadiq Abdullahi jibril :
Maiye disadvantaged nashi
2026-10-16 18:37:05
1
abubakarkado587 :
Ayi fitaccen bayani yadda zaa fahimci me ake nufi
2026-10-17 16:13:09
0
Aminullah :
shawarace dagabakin momy b
2026-10-17 15:11:41
0
Mum Muhammad ta Annabi :
hakane wlh shower tsarki yara na amfani dashi wurin tadawa yara shaawa sosai yana lalata tarbiya se yaro yashiga bandaki ya dade Allah ka shirya mana ka tsare
2026-10-17 14:38:02
0
Danmanaja.communication.center :
Shawara ki saka mana hoton sa Dan kowa ya fashin wanda Abu kike nufi Nima yanzu ban gane abun da kike nufi ba
2026-10-17 19:40:06
0
Adama Aliyu66 :
slm, sister bawai baafahimceh bane may be keabun yayiwa haka wasu kuma basuyi experience din hakaba,gashi duk irinsane a nan saudiya,yasu hankalinsu bai karkato a iren waannan abunba,mufa arewa bamuda wani abun jindadi daga jimai sai tallar maganin jimai shiyasa
2026-10-16 22:57:35
0
To see more videos from user @mommyba2, please go to the Tikwm
homepage.