@nurserydropout0: Wannan cokaline In anyi mutuwa zanje inyi muwalati 😂😂💔#arewa__tiktok #arewa #viral #nurserydropout0

Little Respect
Little Respect
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 18:09:38 GMT
65510
3917
214
2241

Music

Download

Comments

aminullah_79
AMINULLAH 🧢 :
Kano ne koh [Big LOL][Big LOL][Big LOL]
2026-10-16 21:44:22
0
yushau664
Big boy bagwai :
kayan aiki yahaɗu kenan [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-16 20:46:02
1
na_manzon_allahh
garkuwan iyayen annabi :
shikkenan life nor eazy
2026-10-16 21:09:08
0
tunubu5
you can't trust any body in wd :
komai Kano [Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-16 23:06:11
1
ideen__baba
Ideen__baba :
KANA NAKA KABARIN ZAMU KAMA BUGA E FOOTBALL KAJI
2026-10-16 19:53:20
32
duerespect3
💥ABBATILO 001📿✅ :
𝘁𝗼 𝗻𝗶𝗱𝗮𝗶 𝘂𝗽𝗰𝗼𝗺𝗶𝗻𝗴 𝗮𝗿𝘁𝗶𝘀𝘁 𝗻𝗲 💥
2026-10-16 20:03:04
0
saniyo_m_inuwa1
saniyo_m_inuwa1 :
Wlh Wlh dan unguwar mu ne Haka yake tun muna yara
2026-10-16 20:58:57
2
mubarakjishaaq
MBk :
Komai kano, oh ikon Allah Kano ko dame kazo 😂
2026-10-16 22:48:43
1
user4671759692153
muaxxerm :
lallai me littafin akdari yayi gaskiya yace wal muhalli indal kudrah[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-16 19:35:19
10
abdurizak2
Abdurizak Mai barca :
nima zan tana de su idan kamutu naje dasu 😂
2026-10-16 20:41:05
1
usainijaderh
U_🤓♻️✨ :
dan kano ne ko😂😂
2026-10-16 20:37:17
2
habibufiliya
FILIYATECH :
badon tiktok ba ina zan ga wanna 😂😂
2026-10-16 20:22:48
8
aliyukaka13
aliyu Usman :
wlhi nima lokacin ina almajiranci a kano haka nakeyi
2026-10-16 21:36:56
2
muhammedmusa902
Muhammed Musa🇳🇬🇸🇦🤍 :
iKon allah 😳
2026-10-16 20:21:49
1
real_naxx_boi
Senate boi 🫡 (real Naxx boi) :
Shugaban yan dahuwa
2026-10-16 20:56:34
1
abdullahimadam1
abdullahimadam1 :
a she labsrin da na keju gaske ne
2026-10-16 20:39:10
1
bameyi.se.allahu
Bameyi se Allahu :
in anyi mutuwa ku gayawa malam dai duk inda kwana ya kare malam na zuwa gurin
2026-10-16 20:34:53
1
teeemah1479
teeemah collection :
kuyiwa Allah kusai abaya 🥹😔
2026-10-16 21:40:03
1
musamusamusa30
daini niger Zandar gida 🇳🇪🦜 :
😁😁😁Nijeriya dadi😁😁
2026-10-16 19:54:18
1
user6825824816869
ata umar koki :
Kana cikin alkhairi
2026-10-16 19:34:57
1
mjay_ediitzz
mjay_ediitzz :
Wlh na zata boka ne 😭
2026-10-16 20:06:26
1
ahmad.aliyu7747882717480
Ahmad Aliyu Gzr :
Allah bada lada😂
2026-10-16 19:17:18
1
sadiqzauro7
💫OFFICIAL (N)💥 DUNEEYAH💫 :
Dan Allah kuhadani dashi muyi mukabala nida idan za,ayi biki sai nayi sati Ina shawagi a inda ake bikin
2026-10-16 20:42:52
2
saifullahikoki
Saifullahi Abdullahi :
Wlh haka ne çokali namu Allah kara lafiya ni wlh Nazata ma ya mutu 🤣🤣🤣 tun muna yara yake wlh
2026-10-16 20:32:45
1
saddammatawalle
Saddam Matawalle :
Bari ajiye number na ka kira ni in anyi mutuwa
2026-10-16 19:37:05
4
To see more videos from user @nurserydropout0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About