Na kusa fara yadda munana sunfi samun mijin kwarai
2026-10-16 19:56:05
75
Zainab babakura meleri :
Yer aljanna da recipe cake dinki nake business and alhmdllh inasamun return customers sosai nagode sosai , Allah yabarki da Baban iman , Allah yayiwa rayuwar Su iman albarka ameen ,,ataimakamin da recipe vanilla oil base plssssss
2026-10-16 19:52:28
197
Baby🎧🤍 :
Wai nikadaice kishiyata take bani kunjon kaya ko muda yawa 😁
2026-10-16 23:18:24
8
CHEF HAUWA NURR :
Damuwa tah a siya samosa
2026-10-17 09:37:29
56
ayshatouu :
kar basu bad comment din nan su dameki, ki cigaba da rayuwar ki. wasu hassada ce
2026-10-17 10:43:48
11
Oum sabreena❤️💕 :
Wllhi inason mijina sosae 🥰
2026-10-16 20:30:04
15
🦋🤎 :
akwai Mai ciki Kuma in captivity 🥺😭
they were kidnapped dsame day🥺
2026-10-16 19:53:11
14
Zarah barno :
wallahi dankali rabona dashi tun ramadan toh allah yabudawa kowa🙏
2026-10-17 11:42:51
5
Tarh. Annabi :
Ni damuwata nayi aure 😌
2026-10-17 23:24:12
6
real_aslamy :
A’a fa nibanida dankali a kitchen dina 😁😁
2026-10-16 20:19:11
13
. :
Ba’a saka sugar ba Maman iman
2026-10-16 20:43:19
6
3fsempire :
Muna sonki wlh maman eeman, my fav chef on tiktok honestly. I never scroll past ur videos witout watching them till d end. Allahumma bareek matar baban eeman😂😍 Till Jannah in sha Allah🔐
2026-10-17 05:42:28
7
Rahman :
yau fah maman iman bata ambaci baban iman bah 🥹❤️🩹😂
2026-10-16 20:44:57
5
@Baiwar Allah🥺🥺oum Ayrah🥰🥰 :
Ni Damuwa ta inje madina kawaiii 😫🥹
2026-10-17 16:30:58
1
Bilxeeyat (BMB) :
Allah yabarki da baban Eeman har aljannahtul firdaus
2026-10-16 20:00:17
8
reeyam124🌸🌸 :
itama dayan matar allah ya kubutar da ita
2026-10-16 20:33:55
5
Safiya maiga :
اللهم امين يارب العالمين
2026-10-16 23:22:36
1
shukuran hajiya :
Wallahi wani murmushi naji ya kufcemin Kai alhamdulillah Masha Allah 🥰🥺
2026-10-16 22:14:15
5
baby :
Masha Allah
2026-10-17 11:23:14
1
Leemerh collection 🌝 :
Ni Damuwata a siya turarena 🥺
2026-10-16 22:16:47
2
xarah lux :
baban Iman Yau ba'a ambaceshi ba
2026-10-16 22:06:11
2
Bakhoor__by__shareefa🌬️🌸🛍️ :
Nifa ayanzu damuwata kawai kusai kabbasa 🌬️
2026-10-18 08:55:20
2
asmaouhamadou977 :
Alhamdoulilah
2026-10-17 12:23:47
1
simbil :
Alhamdulillah
2026-10-17 12:48:02
1
To see more videos from user @fabulous_nosh_and_recipe, please go to the Tikwm
homepage.