Ya Allah, ka gafarta mana zunubanmu, ka ba mu lafiya, ka cire mana damuwa da fargaba, ka ba mu kwanciyar hankali da bacci mai daɗi, ka kiyaye mu daga dukkan sharri, ka sa ƙarshenmu ya zama alheri. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲
2026-10-16 20:52:42
0
To see more videos from user @elsayyeedlawal, please go to the Tikwm
homepage.