@amna.883: #forviralvideo complete firar tana kan YouTube channel dinmu mai suna Amna talks @@realabmaishadda @Real-maryamhagudadama👯♀️ @Ayatullahi Tage @🦅DAN_GATAN_KT🦅 @🔵IROKO DUNIYA~ @ABBA_BLOGER @Aliyu Nata @Dr_malam_Dan4ne📿🩺 @Ahmad Bilhaqqi Media @Amna Brand
Amna talks
Region: BE
Friday 16 October 2026 19:23:14 GMT
Music
Download
Comments
Fareedah Dango :
Akwai nadama acikin kome 😭
2026-10-17 01:28:53
265
Raihana mustapha :
miyasa samu fuskar k sister
2026-10-17 13:34:13
10
SAMUSTUDIO AI :
nayi Kome gamunan nida mijina lafiya Lau cikine ma Dani alhamdulillah
2026-10-17 11:20:02
65
Queenadama :
wlh gaskiya akwai nadama akome gashi nakoma sabida yarana gashi haryanzu Babu Dadi gwara baya wlh
2026-10-17 20:11:24
50
golden girl :
naci arzikin annabi abiyamin umara 😭😭
2026-10-17 06:18:12
138
Queen zii :
nikam gashi zanyi yakenan
2026-10-17 08:11:31
44
MENTOR ❤️🤲 :
Amna nike nakeso
2026-10-23 01:08:44
0
Muhammad yau Tasiu :
wai ni kadai na kula da fuskarta
2026-10-17 01:48:40
20
REAL ALIYU N.G.U :
tinda tsoho bazai iya fada ko masifa ba ko?
2026-10-16 21:03:13
42
Me_Labu_bu💞😎 :
My hero is Prophet Muhammad ﷺ ❤️
2026-10-22 16:08:15
28
sy:yarima Kitchen&more :
wlh idan zanyi kome bazan taba fita da gidan miji ba subahallah
2026-10-17 03:56:14
17
Rukayyah Muhammad :
ba aure kk so ba duniya kk nema shine gaskiyar mgn
2026-10-22 07:29:47
7
hawwarh57 :
Jiki na Duk yayi sanyi Duk comment din da nake gani bbu me dadi game da kome ya Allah 🥹
2026-10-18 19:20:16
6
A.A Attajira :
nidai burina Azo asayi gawayi 🙏 sabida Allah
2026-10-18 18:17:08
5
rahaihana aliyu :
nizanbada lbr kome Allah yatsare kowace bace da sharrrin kome
2026-10-17 07:39:22
9
yar aljana insha Alah :
Allah ka karamana zaman lpy da mazajenmu wanda basuda shi Allah yabasu nagari amin
2026-10-17 08:29:15
7
🫧Ummee ta rasulu🫧❤️🥀💯 :
Nima da zanyi kome Amma yanzu nafara tunani
2026-10-17 10:22:28
7
matar.habibi200 :
Wllh Wllh da gaske take
2026-10-16 22:13:59
7
B U A investment ❤️ :
Wlh tafadi gsky
2026-10-17 08:31:11
5
hauwaumar :
Koma mukar kare allah karabamu da kome alfarmar sayyadus sadati 🤲
2026-10-18 15:16:23
3
RUMHY samosa and cake :
Ni damuwa ta a siya samosa 😞😔😫😫
2026-10-18 12:53:02
4
شوشو :
Ni fa in har namiji ya sake ni ba batun kome na gama zama da shi har abada
2026-10-17 17:16:13
2
M sani :
Allah yadakinagare
2026-10-21 08:22:08
1
young ma :
baki samu nagari bane kawai Kuma Allah ubangiji ya baki nagari fiye da yadda kike tunani
2026-10-17 18:52:51
3
Hamly muhammed :
nima sheda ce shiyasa nasamu Dan 70😂 ni Ina 22🤌
2026-10-20 12:09:26
0
To see more videos from user @amna.883, please go to the Tikwm
homepage.