@uss21multimedia: Jam’iyyar APC ta gargadi Atiku Abubakar, kan yadda yake kiran Shugaba Tinubu da sunansa na farko, wato “Bola”, a yayin jawabai a tarukan manema labarai. Kakakin jam’iyyar APC a Jihar Legas, Seye Oladejo, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin, inda ya bayyana matakin a matsayin rashin girmamawa ga shugaban ƙasa da kuma matsayin da yake riƙe da shi. Oladejo ya ce kiran shugaban ƙasa da sunansa na farko ya saɓa wa al’adar mutunta manyan mutane musamman masu rike da mukaman gwamnati. Ya kuma zargi Atiku da wasu daga cikin mataimakansa da yin watsi da ƙa’idojin girmama ofishin shugaban ƙasa, yana mai cewa ya kamata a bambanta sukar manufofin gwamnati da yadda ake magana kan shugaban ƙasa,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok

USS21 MULTIMEDIA AREWA
USS21 MULTIMEDIA AREWA
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 20:02:00 GMT
77913
6497
82
922

Music

Download

Comments

abdullahilawali866
Abdullahi lawali :
Toh ya zamuyi da duwatsummu kenen
2026-10-16 21:36:24
4
nuhudankode
nuhu Dan Kode :
tunubu must goooo in Nigeria
2026-10-16 21:13:01
3
user8810693992425
Muhammad :
must go
2026-10-16 21:19:05
0
user9846442305688
hussaini bello yariman matasa :
wallh gaskiyane
2026-10-16 22:53:35
1
abubakarismalim.r.d
abba :
wallahi wanna gaskiya ne 🙏🙏🥰
2026-10-16 21:42:01
3
dy4xavcwp2jt
ام يزن :
2026-10-16 23:26:25
1
isiyaka382
SSK 💓💓💓 :
2026-10-16 21:40:05
2
nanamamim
user6146669565537 :
hahaha
2026-10-16 22:18:29
1
dauda.pkm
Dauda shuaibu :
2026-10-16 22:35:26
2
aliyuahmed059
Aliyu Ahmed :
allah yayima albarka
2026-10-16 21:23:04
1
jokoo080
no jakoo :
Allah yasayazu zamfar
2026-10-16 22:30:21
1
user3601408136686
Dan Yusi :
Eh mana
2026-10-16 21:12:43
1
usman_lawan365
Usman Lawan :
kullu nafsin za ikatulmaut 🤲😭
2026-10-16 21:45:45
1
murtala.qaura
murtala qaura :
2026-10-16 22:34:06
1
alihaji2220
Alihaji22 :
se atiku
2026-10-16 21:13:30
1
dan.alhaji.lagos.2
🍀🌺Dan alhaji lagos 2 :
gaskiyane
2026-10-16 21:12:15
1
hassandauda3999
hassan :
masha allah malama
2026-10-16 21:10:28
1
isiya.micheal.sund
isiya Micheal sundu :
2026-10-17 00:09:13
0
isayahaya07
isayahaya07 :
hhhhhhh😁😁😁😁😁
2026-10-17 00:47:35
0
modu211
habib :
must go insha allah
2026-10-16 23:50:37
0
abubakarsale1193
Aluta Senator :
bamayi wullahi
2026-10-17 04:54:44
0
mamane877
MB :
idan baya iya zuwa a lokacin kampen to idan anzape yayane ?
2026-10-17 04:32:17
0
muhammadshehu710
muhammadshehu710 :
hakane
2026-10-16 23:54:31
0
m.die96
M.Die :
Kamanta da mu borno
2026-10-17 00:37:28
0
finga116
Finga :
gaskiyane
2026-10-16 21:15:38
0
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About