inanan ina gayawa Allah akan hakki na dayeke wajen ki wallahi KO ni kadai na rege in yafemiki kishiga aljanna wallahi bazan yafemiki ba Allah ya hadaki da bala,i da masifa a rayuwan ki wanna shine addu'a danaki Miki ba dare ba Rana Kuma Allah Yana amsar addu'a Wanda aka cutar
2026-10-17 19:35:15
1
halimatu_clothing_co :
idan nayi order zatazo kamin sallah?
2026-10-16 21:42:55
0
khadijatou808 :
dan allah yan kano kuxo muyi Oder
2026-10-16 21:51:07
0
fatymah097 :
Aa gaskia tayi kyau
2026-10-18 15:26:28
0
stakscollection :
Ina yan katsina kuzo muyi joint order
2026-10-17 05:29:58
0
Haleemarh luxe :
Ke dai ba kyaso in tara kudi🥹
2026-10-16 21:02:05
1
MOMMY IRFAAN :
dan Allah inason 3
2026-10-17 15:35:12
0
user ummees_kitchen :
Inaso Ina abuja
2026-10-17 19:01:29
0
scents by Haleey :
Inason biyar
2026-10-18 07:14:12
0
Maamah :
MashaAllah shalele more client inshaAllah
2026-10-17 11:03:56
0
Maryam hamisu :
inaso
2026-10-17 11:19:48
0
halimatu_clothing_co :
mutun hudu suzo mu hada Dan Allah
2026-10-16 21:44:56
0
meemeehadiza :
Dan Allah akwai wadanda suka taba order a wajenta??? Pls kubani testimony sabida karna fada 😁
2026-10-18 21:10:55
0
pinky.m :
yan kebbi please
2026-10-18 08:11:38
0
Juwairiyah Saraki 001 :
Inaso 5 pcs please
2026-10-18 19:27:03
0
🌷sakina 💕💕🌹 :
Allah ya kawo kasuwa mai albarka
2026-10-17 13:57:46
0
Hadiza kabir :
Kasuwa mai albarka
2026-10-17 09:37:17
0
meenat yakasai💦🌊 :
😭shalele nacinye jari na
2026-10-17 08:26:42
0
maman abi :
shalele tamu
2026-10-16 20:12:33
0
To see more videos from user @shalele_ce_, please go to the Tikwm
homepage.