@uss21multimedia: Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya isa Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna domin ci gaba da sauraron shari’ar da ake yi masa. A yayin isowarsa kotun, ɗan takarar gwamnan Kaduna a ƙarƙashin jam’iyyar ADC, Hon. Isa Ashiru Kudan, ya gaishe shi tare da raka shi zuwa cikin kotun,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok