@dw_hausa: A yunkurin kafa 'Yan Sandan jihohi a Najeriya Fadar Shugaban Ƙasa ta ce kudirin dokar ’Yan Sanda ta Ƙasa ya kai kashi 90 cikin 100, kuma za a gabatar da shi ga majalisa kafin ko zuwa ranar 29 ga wananan wata na Oktoba. Shin ya ku ke kallon matakin kafa 'Yan sandan jihohi a Najeriya?#nigeriantiktokers#arewatiktokers #labaranduniya #dwhausatiktok #dwafrikatok @maawiyya.sadiq

DW Hausa
DW Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 20:20:25 GMT
3867
564
8
11

Music

Download

Comments

ysfmaiisaka4
ysfmaiisaka4 :
mubamuamintaba
2026-10-16 21:26:41
0
dw_hausa
DW Hausa :
Mene ne ra'ayinku game da kokarin kafa 'yan sandan jihohi a Nijeriya?
2026-10-16 20:58:24
0
abu.bilal718
Abu Bilal :
Mafi akasarin jihohinmu basuda isassun kudin aiwatar da yansandan jahohi
2026-10-16 20:25:58
0
auwalinuwa726
Auwal Inuwa :
❤️❤️❤️
2026-10-16 22:01:36
0
auwal.md4
Auwal Md :
😁
2026-10-16 20:23:34
0
salisuumar302
MONITOR11 :
🥰🥰🥰
2026-10-16 20:23:01
0
gangwarzo
DAN GWARZO🚛🦅 :
🙏🙏🙏
2026-10-17 00:16:33
0
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About