@jafarumar030: Replying to @mb bashir 💫🤍🌹💃🏻

JafarUmar012
JafarUmar012
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 20:53:54 GMT
22788
2729
103
77

Music

Download

Comments

mrabiuofficial
RABIU BASHIR UMAR BABAWOURO :
Film: Oga Abuja Playback Singers: Umar M Sharif x Zulaihat Sister Year: 2013
2026-10-16 22:22:16
13
sadiqdanbauchi
sadiq dan bauchi :
my favourite song kenan
2026-10-16 20:58:06
3
amalfans6
🦋🕊️🦋 :
wakokin Umar m Shareef ne sukasani harna auri mata 3 bansani ba
2026-10-17 11:08:57
9
ummiabieha
Ummu farhanah collections :
When women where baby’s🥰
2026-10-17 17:43:37
0
adamsy2024
Adamsy :
gaskiya Jafar Allah y shiryeka Ina k lalubo wannan video so please k Nemo m (teema Makaashi/
2026-10-17 11:50:39
0
abubakara.aroni
abubakarabbaroni :
I have been looking for this song for a long time i couldn't find it.
2026-10-17 08:32:35
0
bbest473
Bbest~with~Attitude 😮‍💨 :
The lyrics 🙃❤️
2026-10-17 00:19:43
2
shamsuddeenmuhamm77
SHAMSUDDEEN. :
WLLHI NA NEMI WAKAN NAN SAMADA SHEKARA BIYAR. DON ALLAH KA AJIYEMIN ACCOUNT KA INMA KYAUTA. 🙏🥰
2026-10-17 06:35:18
6
h_gombe
H_gombe@ :
jafar kasamana wakar Umar m sharif yandoka wlh zanyi following dinka
2026-10-16 22:25:28
4
mudassirzubairuis
Mudassir Zubairu Isah :
Dan Allah ya sunan wannan wakar ?
2026-10-16 22:19:39
2
user1481165694000
abu jannat :
irin m sharif daya akeyi a karni goma,muje zuwa oga kuma malamin soyayyah m shareef
2026-10-16 23:20:52
1
bdmmmlife1
Dd :
tin ina yaro wakokin m sharef suke sani nishadi har gobe banda kamar m shareef
2026-10-16 22:54:27
1
user14247718786338
Shariff :
wlh banmasan mezanceba Dan dadi😭😭
2026-10-17 07:33:27
1
nsr_usman081
🦋Naseer🦋 :
Umar m sharifff masifane
2026-10-16 23:59:12
1
musa.abbah.ibrahim
musa abbah ibrahim :
Dan Allah menene sunana wakar pls
2026-10-17 07:56:53
1
ab.jafar.sjs
AB JAFAR SJS :
nidai haryanzu jafar be doramin wakar dan aketa nema ba, wakar m sharif ta wayyo ni Dan doka halina sanadiyyar kukana
2026-10-16 22:51:24
1
oumshafiq
beebah collection :
wlh na tuna wakar nan lokacin Muna Yara Masha Allah
2026-10-16 23:30:43
1
user08103123496
Yereemer jr :
Akwai Wata waqa acikin film din NI DAKE MUN DACE sunan waqar soyayya baxan qara ba Dan Allah kasaka mana ita Sannan kayi tagging Dina please.
2026-10-16 22:09:14
0
nsr_usman081
🦋Naseer🦋 :
Sunan full din wakar pls
2026-10-17 00:24:20
0
mijinustaxiya
A.Rester Man🤪 :
𝗮𝗴𝗮𝘆𝗮𝗺𝗮𝗻𝗮 𝘀𝘂𝗻𝗮𝗻 𝗺𝗮𝗻𝗮
2026-10-16 22:00:55
1
sadikulauwali5
SADEEQ M LAWAL :
gsky ya iya wakar soyayya sosai
2026-10-17 18:48:51
0
nuraddeen023
Delight :
Alah sarki har kasni kuka ashekarar nan akamin late comer time ina ss2😭😭😭😭
2026-10-17 21:44:19
0
user4292955593362
Abbaty :
kai ja'afar ubangiji Allah yayi maka Albarka 🙏
2026-10-17 19:10:10
0
abu_ali_404838umar
umar faruqq :
wlh harnatuna da mamata kuma kafin na aureta munsha soyayya da gaqarshe munyi aure wata 10 mukayi azaman aure tarasu😭😭😭 inafatan Allah yajinqanta yasa Aljannace mako Marta🤲🤲🤲fateema&Umar faruqq
2026-10-17 19:27:24
0
auwalsteyell
Auwal Stayell 755 :
Wayyo Allah na zanmutu tsabar dadi Allah Sarki rayuwa 😭😭😭😭
2026-10-17 20:09:38
0
To see more videos from user @jafarumar030, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About