@massaoudouibrahim57: # SHEICK SAMAÏL AGADEZ # DJADO # AHLIN SOUNNAH ❤️ ♥️ ♥️

بن إبراهيم
بن إبراهيم
Open In TikTok:
Region: NE
Friday 16 October 2026 21:07:14 GMT
139523
10895
167
603

Music

Download

Comments

nurullahcouture5
Nurullah couture :
Na gamsu da maganan mallam Lawal 💯
2026-10-17 09:03:23
51
rabibabyo
Rabibabyo :
kamata yayi ku saka mana duka yanda zamu ji hujjar kowa domin bamabin malamin saida girman shi mumabin shi ne sabida hujjar shi
2026-10-17 05:29:40
31
bbhajiya1
Abu Ammar :
Bagaskiya bane. tsarki da ban Alwala daban.
2026-10-17 08:00:06
8
lawan.abdullahi440
lawan abdullahi :
to kai kawo hadisin da yace ayi ba alwala
2026-10-17 05:26:19
7
harunaaleey7
Haruna aliyu :
malam lawal tirayom mai rabawa malamai aiki
2026-10-18 10:43:06
5
2mamane_sani
2mamane_Sani :
ku duka biyun Allah saka muku da gidan aljanna. saboda duk bayanan ku kunyi ne tsakanin ku da Allah. Babu son zuciya. ilimi kogi ne
2026-10-17 11:41:51
6
abuzainab212
Abu zainab :
wanna maga shekh oseymin kena
2026-10-17 06:09:35
4
usman.bala616
Usman Bala :
sunnah gidan hujja
2026-10-17 01:08:55
9
user618615214285
IBH :
alhamdu Lillah haka muke son maganar ilimi Babu zagi se Dalili
2026-10-17 08:45:09
4
abbaisya8
Excellency Abba Isya :
Allah ya muku albarka
2026-10-17 08:48:26
7
buharimuhammadabd8
Buhari Muhammad Abdullahi :
ko wa yai ilimi ya huta, al ilmu indallah
2026-10-17 13:43:44
5
kabir20303
KB MILE9 KANO :
malam lawan Allah ya saka da Alkhairi karatunka yafita fesss
2026-10-19 15:45:54
1
jeune_228st
JEUNE STAR :
allah yasaka da alkhairi mlm
2026-10-18 11:27:36
1
wazirijrr
WaziriJR :
Gaskiya ilimi shi ne komai🥰
2026-10-17 10:59:31
4
suleimanabubakar502
Suleiman Wisdom Kaoje :
maganar Ilimi Sai mai ilimi hankali da hikima da tunanin mutum basa warware matsalar ilimi Allah yasa mudace 🙏
2026-10-18 09:41:09
3
abdllahahi
Abdllahahi :
Na gamsu da shek lawan, Allah ya kara basira
2026-10-17 19:08:52
2
muhammadhadi370
muhammadhadi98501 :
Ya ake niyyar Sallan gawa?
2026-10-17 18:59:27
1
adamu.h.ibrahim
BABSON: [SHUGABA] :
SUNNAH GIDAN HUJJA
2026-10-17 07:15:51
9
imlegend038
Sunnah boy :
Allah yasaka
2026-10-18 09:06:26
1
abdullahiadamuhassan
Senator :
Alkhairyn Allah ya kaiwa Ahlu sunnah [Heartwarming][Perfect score]
2026-10-17 13:33:04
4
yusufmusbahu143
YUSUF MUSBAHU ABDULLAHI :
sunnah sak
2026-10-17 08:58:26
3
islamyameeny1
Islamy Ameeny :
ya halatta ayi sallar gawa babu alwala.
2026-10-17 09:44:39
3
abuubaidah016
ABU UBAIDAH :
Allah ya saka da alkhairi, amma fatawa daban hadisi daban, sannan maganar fatawar ma karara maganar tsarki ake ba alwalaba, amma ina Jin dadi Idan naga matashi da kokarin Neman ilimi so Allah ya Kara basira
2026-10-18 16:19:10
2
show4769
show :
Hmhm! Haryanzu de malan be kawo hadisiba, wannan fatawo ne na malamai, kuma na saurara, duka har part2🥰
2026-10-17 08:53:39
3
umargadaka775
umargadaka775 :
Wlh wanda yayi tambayanan yana da ilimi
2026-10-17 10:32:04
2
To see more videos from user @massaoudouibrahim57, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About