@honsaifullahihassan: Behind every great journey is a story worth telling. A documentary capturing the life, leadership, and enduring legacy of His Excellency, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, as he approaches his birthday on 21 October 2026.
Ya Allah, Kai ne kaɗai ka san irin ƙaunar da nake yi wa wannan bawanka. 🤲❤️Ya Allah, idan akwai rabon haɗuwa tsakanina da shi, ina roƙonKa da sunayenKa masu girma, Ka tabbatar mana da wannan haɗuwa cikin alheri.
Ka sa burina ya zama gaskiya, Ka kuma sa ranar haɗuwarmu ta zama ranar farin ciki da godiya gare Ka.
Ya Allah, Kai ne Mai ikon komai, kuma a gare Ka nake neman biyan buƙatata.
Amin, Ya Rabbal Alamin! 🤲
2026-10-17 00:00:13
4
murjanatuce👉🇳🇬🇸🇦🌹🌹🌹🌹 :
Muna gidanka jagora kafin allah
2026-10-17 12:49:12
0
Abdullahi Sagir Rabo :
Jagora
2026-10-16 22:14:22
1
Buharee iliasu :
wlh wnn bawan ALLAH mutum ne
baya jotting, ALLAH y bashi basira,
ALLAH y kara maka lpy da nisan kwana OGA
2026-10-17 20:33:48
0
فاروق انجي💸💰 :
The political changer happy birthday sir[Heartwarming]
2026-10-21 22:57:01
0
Dan mummy :
Maigida mu kumah ogah
2026-10-16 21:21:20
0
SUFIYANU MAI SHEDDA MOKWA :
Irinsa mukarasa arewa ta lalace Allah yatsareka baba
2026-10-17 17:31:08
0
SY Dankasuwa :
mu yan apc ne amma haryanzu zuciyar mu tana wajenka oga
2026-10-21 10:18:27
0
auwal dalha :
jagora nagari
2026-10-19 17:15:19
0
aminu umar :
my hero
2026-10-17 11:31:29
0
Avdool may turare :
Asiyi turare
2026-10-17 14:09:02
0
Sarkin gida sadik :
jagora oga
2026-10-17 23:11:15
0
MTK RABIU :
yes
2026-10-17 09:25:54
0
Nura Yelo :
Allah yakara lfy
2026-10-17 20:07:53
0
saminu gajida :
Allah yakarawa megida lpy
2026-10-17 12:58:52
0
Abdullahi Ibrahi1506 :
Jagora kafin Allah
2026-10-17 20:45:39
0
Manager ASB comms🍏 :
Fatan alkhairi
2026-10-17 14:20:36
0
zainab :
2026-10-17 20:01:22
0
faiza’s touch :
Bamu fara dan mudaina👍
2026-10-17 07:31:38
0
hafeez mai panel :
oga sai allah😎
2026-10-17 06:01:03
0
lordzino2000 :
my best Tijjani Gandu song
2026-10-19 18:39:15
1
Abb@ ozeel :
Allah yakara lafiya jagora
2026-10-17 09:20:12
0
uk action kurah :
muna Nan koda dadi ko babu muna tare da madugu wllh
2026-10-17 06:55:45
0
ABDULLAHI HASHIM :
🥰🥰🥰💃💃💃💃
2026-10-17 07:22:19
0
• :
Allah yataima saifullahi
2026-10-16 22:29:10
0
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm
homepage.