ALLAH sarki rayuwa idan kayi kuka akan uwa kaikadai kasan me kakeji a cikin ranka Kuma duk Wanda yarasa iyaye yafe kowa sanin dadinsu yar uwa muci gaba da musa addu ah Allah yah tabbatar da rahama a cikin kabarinsu😭😭😭😭😭😭😭😭 tabbas muh da muka rasa iyaye muh mukasan dadinsu
2026-10-17 07:16:56
176
Queen DEEYAN👑❤️ :
Allah kasa nayi azumi adakin mijinah
2026-11-14 21:14:39
6
DADDY'S GIRL ♥️🖤 :
my own is gone both mom and dad may their soul rest in peace
2026-11-15 06:50:11
1
NAMU NAMU🎧 :
Ai ni bana sauraron wannan wakar, mahaifiyata tana raye amma wlh duk sanda naji wakar nan wuni nake cikin tashin hankali. Allah ya bawa iyayen tsawon rai da lafiya
2026-10-17 11:59:23
71
karogold001 :
Sorry 🥹
2026-11-15 02:11:34
1
🖤salamatu🖤 sisco🖤 :
sorry my girl
2026-11-14 23:00:35
1
meerah 💕♥️ :
sorry sis
2026-11-14 22:11:24
1
JrManbo03✌️😎 :
sorry sister
2026-11-14 19:57:16
1
ARMY MAN🐊 :
Sorry my sister
2026-11-13 23:46:11
2
Dr munazzafah :
da sassafen nan kinsaka ni kuka ya Allah kasan ba abinda nakeso kamar mamata ya Allah karabamu a lokacinda kakeso ya Allah kabawa mamata aljannah firdaus damu dukkan musulammu gabaki daya mama I Miss you umma mama Kuma kisani en uwanki basu rikemu amana ba mamana mama mama Ina kewarki mama Ina Miki fatan salama mama
2026-10-17 05:56:58
34
smartleemah :
😭😭😭
Allah yajikan mahaifiyata😭😭😭😭😭😭
2026-10-17 17:50:33
62
Babinso🖤🥀💔🔐 :
Allah ya jikan Abbana ya mishi rahama 🤲😭😭
2026-10-17 12:53:51
21
💫Mr__damu💫💫 :
wllh kinsani saida naji ciwo azuciyata kamar yanda naji aranarda mahaifiyata tarasu Allah kajikan iyayenmu d rahama 😭😭😭😭
2026-10-17 22:10:00
17
BASMA HADEJIA🦋 :
💔😭😭😭Iyaye Duniya ne Allah ubangiji yasa murabu dasu lafiya Amin ya hayyu ya qayyum 🙏🏼
2026-10-18 00:52:04
6
diamond Girl💎💫💫 :
Allah ya jikanki iyayenmu da rahama Nima haka babu uwa babu ubah 😭😭
2026-10-17 08:11:11
7
zara'u qully :
Babu wanda zae fahimci irn qunar datakeji se wanda yarasa mahaefiyarsa 😭😭 Allah yajiqan mahaefanmu da rahama 🤲😭
2026-10-20 13:34:55
6
☠️Y k Mule Fresh ☠️ :
Kidena kukah nima zaki sani kuka 🥺
2026-10-21 19:56:03
5
Youngest Ratel01 :
Please 🙏 take heart
Some days are like that.
It shall be well with you Ko
2026-10-18 00:12:35
8
Itz__asmee💘🌹 :
am so sorry sister Allah y jikanta da rahama Allah yabake hakurin rashin ta nima Kuma Allah yajikan baba na
2026-10-17 00:17:02
7
autar ummah 🫂💔😫 :
uwa,uba,yayah,kani❌😭😭 Allah ya jadada Rahama agaresu 🤲😭😭 wai Dan Allah dagaske iyayyena sunada dadi 😭wllh basan dadin su ba😭😭😭😭
2026-10-17 16:57:08
6
✈️KAMAL JIRGI✈️ :
Sorry 😞
2026-10-16 23:07:18
7
deeja_collection&more :
kiyi hakuri kiyi mata addu,a kuma kiyi iya yinka kiyi abinda zatayi Alfahari dake har alahira ki tausaya mata karkiyi abinda zai hanata kwanciyar kabari ki tausyamata kiyi abinda Allah zai duba yyimata rahama sanadinki shine kadai soyyayyar da zamu nuna musu a lokacin dabasa rate😭 dadama ko nai niyyar aikata wani abu sabo da tsananin rayuwa inna tuna mahaifina Yana kwance a kabari nakan hakura nayimasa addua nasan komai lokacine da sannu komai zaizama labari Allah ya shiryemu ya jikan iyayenmu yabani ikon yimusu kyakkawar sakayya Wadda zasuyi Alfahiri da ita abun akwai ciwo sorry sister😭😭😭 Allah Yana sane damu kuma zai bamu mafita
2026-10-17 08:10:46
7
🥀🌿🥀yar bauchi🥀🌿🥀 :
wlh kinsani kuka ya Allah duk wanda maman SA ta rasu kazama gatansu. Amen 🤲
2026-10-20 07:02:23
12
DJ MK :
Allah yajiqanta da rahama Amman Dan Allah zan baki shawara yakama ta ki rike maraicinki yadda yakamata wannan contacted din da kike bae kamata bah yar uwa kinji Dan Allah kigyara kinji
2026-10-17 00:55:30
6
Edreeth💕A💕Sankara 💕🫶 :
Allah ya jikanta da rahama Allah ya sa ta huta
2026-10-17 01:42:47
6
To see more videos from user @shamaa492, please go to the Tikwm
homepage.